Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hauwa Maina ta rasu, karanta wasu muhimman bayanai game da ita guda 8 da baka sani ba A ranar Talata 2 ga watan Afrilu ne Kannywood ta yi gamu da rashin fitacciyar jaruma, Hauwa Maina, wanda ta rasu a Asibitin Malam Aminu Kano bay
Rundunar sojin Najeriya tace ta kama Idi Gemu a kauyen Adagu dake karamar hukumar Guma ta jihar Benue dauke da bindiga kirar AK 47. Shugaban rundunar Sojin, Lt. Col Suleiman Mohammed yayi hira da manema labarai a jiya. Inda yake..
Shugaban kasar ya dan bayyana wani sirrin rayuwarsa, inda ya bayyana cewa baya sauraron waka, hakan ya fito ta hanyar Aliyu Mustapha jami’in Voice of America, a Washington DC, a ranar Talata lokacin da yake zantawa da shugaban.
Kakakin rundunar yan sandan Najeriya, ACP Jimoh Moshood yace Sanata Dino Melaye na nan lafiya a hannun ya yan sanda. Kakakin yan sandan ya bayyana hakan lokacin da majiyarmu ta kira shi domin tabbatar da sake kamun nasa.
Kuma dai, tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya sake harbin shugaba Muhammadu Buhari da wutan aradu.Tsohon shugaban kasan Najeriya, Cif Olusegun Aremu Obasanjo, ya sake sukan shugaba Buhari inda yac eko sakaran mutum
A wata hira da ya yi da sashen Hausa na Radiyon Amurka a birnin Washington, Buhari, ya koka a kan yadda 'yan jaridar Najeriya ke canja ma'anar kalaman sa ko kin bayyana cikakken abinda ya fada yayin jawabi ko tattaunawa da manema
Karfin wannan ruwa ne ya sanya masan zurmawa, sai dai a wannan lokaci daliban na kusa da shaddar, wanda haka yayi sanadiyyar jikkatar guda biyu daga cikinsu, yayin da sauran hudu suka sha ba tare da samun ko kwarzane ba.
Daga karshe shugaban kungiyar daliban, Musa Ibrahim Aji ya bayyana godiyarsa ga duk mutanen dake da hannu cikin sako yan matan Chibok 103 da yan ta’addan Boko Haram suka yi a shekarar data gabata, tare da daukan nauyin karatunsu.
A yayin wannan taro an hangi tsofaffin aminai, Atiku da Obasanjo suna gaisawa a dandalin Muson, sa’annan suka yi kus kus, daga bisani kuma aka hada musu wajen zama tare, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
Mudathir Ishaq
Samu kari