Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a jiya ya kara jaddada matsayar sa ta cewa tabbas shugabannin kasar Najeriya da suka shude ne musabbabin lalacewar Najeriya duba da yadda ya ce sun mulki kasar. Haka zalika shugaban kasar w
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukan su sannan kuma kawo yanzu ba'a ga wasu mutanen ba da dama a wani kazamin rikici da ya barke a tsakanin makiyaya da manoma a karamar hukumar Numan ta jihar Adamawa dake a shiyyar Arewa maso gab
Mummunan labarin da muke samu daga majiyoyin mu na tabbatar mana da cewa akalla rayuka 13 ne suka rasa rayukan su biyo bayan wani kazamin artabu tsakanin wasu 'yan bindiga makiyaya da kuma 'yan banga a jihar Zamfara. Kamar dai yad
Kamar yadda mulkin Shettima a karo na biyu yazo karshe a shekarar 2019, wakilin jihar Borno a majalisa Alhaji Ayuba Mohammed Bello, a ranar Laraba, ya nuna damuwarsa game da wanda zai maye gurbin gwamnan a jihar.
Shugaban hadaddiyar kungiyar yayan kabilar Ibo na kasa gabadaya John Nwodo ya bayyana cewar karfin ikon da bangaren zartarwa ke da shi ne yake baiwa babban sufetan Yansandan Najeriya damar rainawa tare da wulakanta majalisun dokok
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kaakaki Gambo yana fadin sunayen yan fashin kamar haka: Muntari Jibrin, mai shekaru 25, Dabo Hassan 60, Abdullahi Alhaji Samu 20, Tukur Mamman 20, Babangida Saidu 27 da kuma Ishaku Yusuf 20.
Anyi wani tsawa a ranar Laraba a jihar Kaduna, inda ya kashe mutane biyu a unguwar sarki dakearewacin Kaduna da kuma karamar hukumar Narayi dake jihar. NAIJ.com ta tattaro cewa wani yaro mai shekaru takwas ya mutu a kofar gidansu.
Samuel yace Uwarguda Hadiza ta durkusa don daukar kwanon dake dauke da masarar data kai nika da nufin mika shi ga mai nikan, sai kwatsam igiyar injin nikan ya kama mata Hijabi, ya ja ta har kan injin surfen, nan da nan ya fille ma
Rundunar ta samu wannan gagrumar nasara ne a ranar Alhamis 3 ga watan Mayu, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito, inda aka hangi matashin dan kunar bakin wajen dauke da rigar Bom da suke daurawa a jikinsu...
Mudathir Ishaq
Samu kari