Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akeem wanda shi ne mijin matar, ya ce, yayi-yayi da matar tasa ta tuba amma halin beran nata da dabi'ar caje aljihunsa da zarar ya cire kaya kamar ma karuwa take, a don haka ne ya ke so kotun ta tabbatar da rabuwarsu domin kowa ya
Daga bisani kuma daliban za su shiga hutu har na tsawon makonnin biyu kamar yadda hukumar makarantar da gindaya masu, inda ta nemi daliban da su gaggauta tattara komatsan su kuma su fice kafin yammacin ranar Alhamis ta yau.
A ranar Larabar nan ne karamin ministan man fetur na kasa, Ibe Kachikwu, ya maida martani ga babban lauyan nan mai kare hakkin 'dan adam, Femi Falana, wanda ya bukaci gwamnati tayi masa bayani yanda kudin tallafin mai ya tashi...
Malam Shehu Garba a sakon wayar salula da ya aiko a yau, ya bayyana cewa jami’an shugaba Buhari sun yanke shawarar tsayawa kasar Inga a kan yanyarsu ta dawowa daga kasar Amruka don su duba lafiyar jirgin kuma su sha mai.
Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima na jam’iyyar APC sun samu matsaya na amince da tsohon gwamnan jihar ta Borno kuma tsohon shugaban PDP Sanata Ali Modu Sheriff da mutanensa su dawo cikin tafiyar tasu jam’iyyar ta APC.
Rahotanni dai sun bayyana cewa, an garzaya da Etin wanda ya shara da sunan Ratty zuwa asibitin Abba Clinic dake hanyar Ogiri bayan ya afa muggan kwayoyin kuma ya fice daga cikin hayyacin sa nan take a ranar 30 ga watan Afrilu.
A rahoton kafar watsa labarai ta BBC, wannan guguwa mai matsanancin karfi da ta afku a ranar Larabar da ta gabata ta tarwatsa gidaje, lalata wutar lantarki, cizge bishiyu daga saiwoyin su gami da salwantar rayukan dabbobi na kiwo.
A can kasar China, wasu likitoci a jami’ar gudanar da bincike dake Pokfulam dake Hong Kong sun bayyana cewa sun gano maganin warkar da kanjamau mai suna ‘Bi-specific Broadly Neutralizing Antibody (bNAb)’, wanda ka iya hana kanjama
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito baya da mutanen da suka mutu, sama da mutane dari biyu da goma sha biyar ne suka samu rauni daban daban, kamar yadda Ministan kula da bala’o’I da yan gudun Hijira na kasar Ruwanda ya tabbatar.
Mudathir Ishaq
Samu kari