Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar sojin Najeriya dake atisayen yaki da aiyukan ta’addanci a jihar Taraba da ake kira AYEM AKPATUMA sun gudanar da wasu aiyukan taimakon al’umma a kananan hukumomin Ibid a Wukari. A wata sanarwa da mataimakin Darektan yada
Sakataren kungiyar, Dakta Anthony Sani, ya soki shugaba Buhari bisa yin shiru da ya yi a kan kashe-kashen dake faruwa a wasu sassan Najeriya. Da yake magana a kan dalilin da yasa ACF bata bayyana goyon bayan ta ga takarar Buhari,
Bayan tantancewar lafiyar jiki yanzu masu neman aikin zasu gudanar da jarrabawar rubutu da JAMB zata shirya domin tabbatar da an dauki wadanda suka cancanta. Sannan kuma za'a gwada lafiyars kowannensu, da tantance karfin gani
A yau ne muka samu labarin rasuwar babban Limamin Jihar Katsina, Sheikh Imam Lawal. Sheikh Imam ya rasu yana da shekaru 9O a duniya kuma za a yi jana'izar sa da karfe 2:3 na ranar yau a gidan sa dake unguwar liman a garin Katsina
Daya daga cikin fitattun 'yan wasan barkwanci kuma fitattun mawaka a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood watau Ado Gwanja ya fito ya karyata rade-radin da ke yawo a bakunan jama'a dangane da tabarbarewar dangantaka a
Mun samu rahoton cewa jami'ar Western Ville dake birnin San Diego na jihar California a kasar Amurka da kuma babbar mujallar nan ta Lead Times Africa, sun karrama shugaban hafsin sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar T.Y Buratai.
Yayi ta watsin kudi a titunan Borno a ranar juma'ar nan, inda suke ta ihu suna bin motocinsa da Yirne! Yirne! Yirne! watau watso! watsi! watso! da yarensu na Kanuri. LAvarin komawarsa APC ta baiwa jama'a mamaki da nishadi
A bayan hawan shugaban Amurka, sai suka daina zuwa Amurkar da niyyar zaman gudun hijira, saboda rantsuwar sabon shugaba Trump na koro masu zuwa ba bisa ka'ida ba, ina suka koma bibiyar kasashe masu makwabtaka da Amurkar
An sami karuwar masu mutuwa sosai saboda sunki bin wannan shawara, musamman cikin matasa, a kuma kasashe masu tasowa, wadanda arziki yayi musu gwauron kamu. Ita dai hukumar a jiya ta fitar da sanarwar, ganin a shekara mutum 17m...
Mudathir Ishaq
Samu kari