Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani babban malamin addinin kirista a Najeriya mai suna Fasto Gabriel Adegboye ya yi hasashen cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai zarce ba a zaben da za'a yi na shekarar 2019. Kamar yadda majiyar mu ta jaridar Nigerian trib
Duk fadin cikar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, za a iya cewa babu wasu fitattun jaruman da tauraruwar su ta dade tana haskawa kamar Ali Nuhu dake zama a garin Kano da kuma Adam A Zango dake zama a garin Kaduna.
Yanzu haka dai wasu kalamai da ke nade a faifan sauti masu yawo a tsakanin al'umma da wasu ke wa kallon na ingiza jama'a ne su dauki doka a hannunsu, mun samu cewa gwamnan jihar Kaduna, ya bukaci al'ummar jihar Kaduna da su dauki
Hukumar 'yan sanda ta jihar Legas ta cafke wata mata mai shekaru 25, Kelechi Ugwu tare da gurfanar da ita gaban Kuliya bisa laifin raunata mazakutan wani makwabcin ta Emeka Egwu a yankin Ajah na jihar Legas dake kudancin Najeriya.
Tashoshi biyu da aka fi sauraro, kuma aka fi yarda dasu tsakanin harkar radiyo da talabijin a kasar nan sun sanya hannu a kan yarjejeniya da zata kwashi shekaru biyu, domin kyautata harkar yada labaru da armashinsa ga masu sauraro
Kudaden za'a samar dasu ne domin a saukaka zafin ra'ayin addinin Islama a kasar ta Saudiyya, wannan kua na nufin wasu kasashen musulmin zasu koma kallon kasar ta Saudiyya a matsayin kasar badala ba ta qara imani ba
Farfesa Yemi Osinbajo ya saki wasu hotunansa inda yake ziyarar aiki a wata makarantar gwamnati dake jihaer Ondo. An jima ba'a yi mataimakin shugaban kasa mai kazar-kazar kamar shi ba. A 2019, watakil mataimakin shugaban aji ko coc
Masana a jami'ar Harvard ta kasar Amurka sun gano cewa cin jan-nama yana kisan matasa sosai a shekara, kamar yadda shan taba sigari ko giya ko qiba ke janyo wa. Wannan na nufin akwai mace-mace da a'a iya kaucewa na ba-gaira ba dal
Hukumar zabe ta INEC, a yau juma'a, ta karyata batun cewa wai ta kashe Naira biliyan 100 kan zaben kiranyen Dino Melaye, wanda ya kayar da gwamnan shi a makon nan, sakamakon rigima da suke ta siyasa da bai kara wa talakawan jihar
Mudathir Ishaq
Samu kari