Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dayake jawabin game da kashe kashen da yaki ci yaki cinyewa, gwamna El-Rufai ta bakin Kaakakinsa ya bayyana damuwarsa game da hare haren, kuma gwamnatin jihar na tuntubar gwamnatin tarayya kan hanyoyi shawo kan lamarin.
Abdulsalam na wannan kira ne bayan wata ganawar sirri day a yi da wasu ‘yan siyasa daga arewacin Najeriya a jiya, Lahadi. Ya bukaci ,yan siyasar das u saka kishin kasa a sama da bukatun su na siyasa. “Zaman lafiya yana da matukar
An nada Samar Bint Mazin Salih a matsayin jakadar kasuwancin kasar Saudiyya ta kasar Japan, Samar ta kasance mace ta farko da kasar ta Saudiyya ta fara baiwa mukami mai girma irin wannan. Ministan kasuwanci da cinikayya na kasar
Tsohon gwamnan jihar kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, da kuma mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar, sun zagayewa zaben APC, wanda aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata.
Sabon Lauyan shugaban kasar Amurka Donald Trump, Rudy Giuliani ya tonawa maigidansa asiri, inda ya fallasa cewar ya baiwa wata jarumar fina-finan batsa ta kasar Amurka, Stormy Daniels, dalar Amurka dubu 130 do min ta rufa masa...
Wani bangaren kungiyar Shi’a mai suna Rasulul A’azam Foundation, RAAF, a ranan asabar ta nuna goyon bayanta ga gwamnatin Najeriya sabanin bangaren Ibrahim Zakzaky masu fito na fito da gwamnati. Sakataren kungiyar Rasulul A’azam Fo
Wata uwa mai zaman kanta, Ezechi Nwanneka, ta shiga hannun hukuma a jihar Enugu, sakamakon siyar da jaririnta da tayi akan kudi N300,000. Yaron wanda aka gano, an siyar dashi ne akan kudi N350,000, a hannun Okechukwu Nyia.
Tattaunawar da har ya zuwa yanzu ba'a bayyana makasudinta ba, amma sai dai na kyautata zaton ziyarar na da nasaba da zaben da ake shirye-shiryen gudanarwa na shugabancin jam'iyyar na kasa da kuma batun sake tsayawa takarar shugaba
Wani mazaunin yankin Aminu Abubakar, ya tabbatar dsa cewa. gawarwakin dai da fari an ajiye su ne a fadar Sarkin Birnin Gwari don sallatarsu kafin daga bisani a tafi da su izuwa garin Doka domin jana'iza. Kuma jami'an tsaro basu
Mudathir Ishaq
Samu kari