Falalar Azumi: Wani bincike ya nuna yin azumi na hana tsufa da wuri

Falalar Azumi: Wani bincike ya nuna yin azumi na hana tsufa da wuri

- Masana ilimin halittu a cibiyar fasaha ta birnin Massachusettsda dake kasar Amurka sun tabbatar da cewa yin azumi na inganta tsarin maye gurbin halittun gangar jikin dan adam sannan kuma yin azumin yana hana tsufa da wuri

Falalar Azumi: Wani bincike ya nuna yin azumi na hana tsufa da wuri
Falalar Azumi: Wani bincike ya nuna yin azumi na hana tsufa da wuri

Masana ilimin halittu a cibiyar fasaha ta birnin Massachusettsda dake kasar Amurka sun tabbatar da cewa yin azumi na inganta tsarin maye gurbin halittun gangar jikin dan adam sannan kuma yin azumin yana hana tsufa da wuri.

DUBA WANNAN: Duba kaga inda mata suke neman maza ruwa a jallo

Kafin masu binciken su cimma wannan sakamakon, masanan sunyi gwaje-gwaje kan wasu beraye da suka hana su cin abinci har na tsawon awanni 24, inda daga baya suka debo kadan daga cikin kwayoyin halittun hanjin berayen ta hanyar amfani da wasu kayan aiki na musamman.

Bayan sun gabatar da bincike mai zurfi sun gano cewa kwayoyin halittar berayen, mamaikon su suga sugar dake jininsu, sai suka ga sugan jikin berayen ya narke. Wannan ita ce daman, hanyar sabunta kwayoyin halitta, wacce idan aka rasa ta, tsufa ke shiga jikin mutum.

Sakamakon ya nuna cewa, yin azumi na kara gaggawan narkar da kisan jiki har sau 2, wanda hakan ke sakawa mutum ya kasance matashi mai karfi a jiki a koda yaushe.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng