Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani saurayi dan Najeriya ya hau shafinsa na Twitter, ya bayyana yadda matar yayansa da ya mutu ta takurawa rayuwarsa shekaru 20 da suka wuce, a lokacin da...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya amince da daukar ma'aikatan lafiya kimanin mutum 600 a jihar, wadanda za su dinga aiki a asibitocin jihar baki...
'Yan Najeriya sun hau shafukan sadarwa domin nuna rashin jin dadinsu akan bidiyon dake yawo dake nuni da wajen da aka binne tsohon gwamnan jihar Oyo Abiola...
Wata budurwa mai suna Georgia Brodick, mai shekaru 22 da ta kware wajen rawa, cikin ikon Allah ta cigaba da rayuwa bayan ta diro daga bene mai hawa takwas...
Jami'an hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), da ke Ilorin sun damke malaman kwalejin kiwon lafiya da ke Kwara guda 2.
Da yawa daga cikin 'yan bindiga daga kungiyar fitaccen dan bindiga 'Dangote' sun rasu sakamakon ruwan wutar da dakarun sojin Operation Lafiya Dole suka yi musu.
Wadanda aka amince su shiga ko fita daga kasar a yanzu sun hada da ma'aikatan gwamnati, jami'an tsaro, dalibai, marasa lafiya da sauransu. A ranar 1 ga watan J
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa kalla mutane 825,805 ne ke rayuwa cikin talauci a jihar, wadanda suke bukatar agaji. Gwamnatin jihar ta kuma yi nuni da
Kan mutane ya rarrabu a shafin sada zumunta na Twitter, bayan wata budurwa ta bayyana cewa wani mutumi ya tura mata kudi har naira dubu hamsin (N50,000) saboda
Mudathir Ishaq
Samu kari