Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai abinka da tsoho, sai ya nemi taimakon wata cibiyar kashe kai dake kasar Switzerland, inda suka amince masa, don haka ya garzaya kasar tare da iyalansa da nufin kawo karshen rayuwarsa a ranar Alhamis, 10 ga watan Mayu.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ruwan saman dauke da iska mai karfi sun lalata ma yan gudun hijirar lissafi, inda suka tarwatsa musu dakunan leda da aka yi musu, tare da wancakalar dukkanin kayayyakinsu, wanda hakan ya sabunta halin n
Bugu da kari Tambuwal ya shaida ma Alkalin Kotun, Abubakar Adamu cewa laifin da ake tuhumar mutanen biyu da aikatawa ya ci karo da sashi na 97 da na 284 na kundin hukunta laifuka, sai dai Dan Achabar ya musanta laifin, amma karami
Daga ciki abubuwan ban mamakin da suka faru akwai batun bacewar kasafin kuɗi a Majalisar ƙasa da sace sandar iko ta Majalisar da kuma labarin Ɓerayen nan da suka hana shugaban ƙasa zama a ofishinsa bayan dawowa daga jiyya
Kotu ta yankewa wani malamin makarantar allo, da ya yi sanadiyyar lalacewar hannayen wani karamin almajirin sa, hukuncin daurin shekaru 25 a gidan yari. An yanke hannun yaron, Zubairu Abubakar, mai shekaru 12 bayan lalacewar hanna
Daya daga cikin tsofin gwamnonin jam'iyyar PDP da suka kafa jam'iyyar APC ya fita daga jam'iyyar a yau, Alhamis, 10 ga watan Mayu, 2018 kamar yadda na hannun dama da shi kuma tsohon sakataren sa na gwamnati, Alhaji Kazeem Adio, ya
Tsohon firai ministan Malaysia, Mahathir Mohamad mai shekaru 92 ya bada mamaki bayan ya kayar da jam'iyyar da ta mulki kasar na tsawon shekara 60 a zaben shugabancin kasar.Hukumar zaben kasar ta ce hadakar jam'iyyun siyasa na...
Wannan laifi ya saba ka'idar kudin laifuka na Jihar Legas karkashin sashi na 287 da kuma sashi na 411 na kudin manyan laifuka na 2015, wadda ake zangirn mutukar laifin ya tabbata zata shafe tsawon shekaru uku a gidan yari
A jiya ne hukumar Hisbah ta jihar Kano tace ta kama Almajirai masu bara akan tituna sama 92 a cikin birnin Kano, saboda zargin su da sabawa dokar da jihar ta gindaya akan hana barace-barace akan tituna a birnin jihar. Jami'in...
Mudathir Ishaq
Samu kari