Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wannan kan kashe wa wasu jiki, tunda don me zanyi aiki tuquru, in noma buhu dari, bayan ukku kawai za'a bani a karshe? Don me zan wahala? Wannan ya sanya kasashen gurguzu suka durkushe, kowa jira yake ya bada kadan a bashi da...
An jefe matar ne saboda ta auri namiji fiye da daya, kamar yadda wani shafi mai alaka da kungiyar ya sanar. Matar, Shukri Abdullahi Warsame, ta auri maza II ba tare da mutuwar aure tsakanin ta da namji koda daya daga cikin su ba.
Wani babban malamin addinin Islama a kasar Iran, Sheikh Kazem Sadiqi, ya ce shugaban tafiyarsu ta Shia tuni a baya ya hango dama cewa wannan abokantaka da kasashen waje kan shirin nukiliyar Iran, zai ruguje, wanda shugaba Trump ya
Wannan dai shi ne karon farko da aka taba kai kasar ta Italiya kara sakamakon marawa sojojin tsaron Libyan baya, dama dai an samu nasara akanta a 2012 a wata shari’a kan sun mikawa jami’an tsaron ruwan Libya wadansu ‘yan cirani
Mai rikon kwaryar shugabancin hukumar, Ibrahim Magu, ya bayyana jin dadin sa bisa kammala aikin ginin sabuwar shelkwatar hukumar. "Ina godiya ga shugaban kasa da ya bawa wannan aiki fifiko. Hakan ya kara jadda aniyar da yake da
A shekarun mulkin soja dai, shugaba Buhari ya daure Malamin bisa zargin almundahana da boye abinci don yayi tsada, amma an sako shi ba tare da samun laifinsa a kotu ba. Sai dai an zargi sojoji da cuzgunawa da ma fasa rumbunan....
Rahotanni da sanadin shafukan jaridun The Punch da PM News sun bayyana cewa, wani mai babban kanti tare da ma'aikatan sa sun gurfana gaban kuliya da laifin lakadawa wani mutum duka har lahira a sanadiyar satar tsokar nama.
A baya-bayan nan, an jiyo rade-radin karkashin kasa da ke cewa shugaba Buharin ya fadi da sabuwar rashin lafiya a yayin ziyararsa ta Amurka, wadda ta sanya dole aka garzaya dashi Ingila maimakon ya dawo Najeriya...
Ita dai kasar ta Israila, bata son kasar ta Iran ta mallaki duk wani babban makami da ka iya lahanta ta, musamman ganin kasar ta Iran ta yarda da wani hadisi mai kiran da Musulmi su bi wani, wai Mahdi da zai zo haka kawai ya....
Mudathir Ishaq
Samu kari