Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami'an hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da safarar mutane zuwa kasashen ketare watau National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons, watau NAPTIP a takaice sun sanar da samun nasarar cafke wasu mutane biy
Kwamandan hukumar rundunar nan dake yake da safara tare kuma da shan miyagun kwayoyi ta tarayyar Najeriya watau National Dr*g Law Enforcement Agency, NDLEA a jihar Ondo mai suna Muhammad Sokoto ya sanar da samun nasarar bankado go
A ranar Alhamis dinnan ne wata babbar kotu a kasar Sudan ta yankewa wata yarinya 'yar shekara 19 hukuncin daurin rai da rai, sakamakon kashe mijinta da tayi domin yayi mata fyade. Anyi kira ga shugaban kasar ta Sudan Omar...
Wata mata ta kama mijinta da wata mata kiri-kiri a filin jirgi yayin da suke kokarin, hawa jirgi domin fita kasashen waje yawon shakatawa. A cikin fushi, matar ta kama gashin daya matar yayin da ta kama su a filin jirgin saman...
Shi dai gwamna, ya koyi siyasar jiha ta qaranta da rawar gangi, inda har kira yayi da a aske wa dattijan jiharsa gemu in suka zo gida, kamar ba shine dan boko na lokacin Obasanjo ba. Watakil giyar mulki ce, ko kuma kasa jure adawa
Wani wanda aka yi abun gaban shi shima ya bada shaidar cewar wasu daga cikin 'yammatan da suka nuna taurin kai, 'yan ta'addar sun ji musu muggan rauni, inda a yanzu haka an garzaya dasu babban asibitin tarayya dake Owerri suna kar
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci iyalana gidan Marigayi Sheikh Isyaka Rabi’u, babban malami kuma babban dan kasuwa da su raya tarihin da mahaifinsu ya bari a doron kasa, kamar irin su natsuwa da abotar kirki.
Daya daga cikin manyan jami’an hukumar ne ya bayyana a safiyar Juma’a, cewa an samu kudaden ne daga kudaden da dalibai 1,602,762 suka biya, don neman shiga manyan makarantu dake fadin kasar a watan Mayu na shekarar nan.
Karamin Minista a ma’aikatar Ilimi ta kasa Anthony Anwuka, ya tabbatar da amicewar majalisar zartarwa na samar da sabuwar jami’a mai zaman kanta mai suna Skyline University. Duk da yawan jami’o’in da jihar Kano take da su na Gwamn
Mudathir Ishaq
Samu kari