Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shaidun gani da sun tabbatar da cewar maharan da suka isa Masallacin wanda nay an Shi’a ne a cikin wata zuga sun danne wasu Masallata guda uku, inda suka yi amfani da wukakensu suka yayyanka makwagorons
Wannan dai ba shi ne farau ba game da batun kashe kai da wasu ma’aikatan gwamnati ke yi a jihar Kogi, inda a ko a shekarar data gabata sai da wani mai mukamin Darakta ya hallaka kansa sanadiyyar rashin biyansa albashin gomman wata
Kungiyar Arsenal tayi bankwana da Arsene Wenger a makon day a gabata amma dole ta dakata a kammala kakar wasannin kasashen Turai kafin samun Kociyan da zai maye gurbin Wenger. An dade ana rade-radin Kociyoyi da kan iya maye gurbin
A sakamakon ci gaba da dabbaka dokar hana fataucin maganin tari na Codeine da gwamnatin tarayya ta zartar a makon da ya gabata, hukuma mai yaki da fataucin muggan kwayoyi ta kasa ta cafke wasu miyagu mutane 17 a jihar Kwara.
Kungiyar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ‘CNM’ ta zabi ta hade da jamiiyyar ADC domin gogayya da sauran jam’iyyu a zabuka masu zuwa. Idan ba a manta ba Obasanjo ya gargadi Buhari akan sake takara a zabe mai zuwa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba wa wasu kamfanoni akalla 13 lasisin samun damar gina kananun matatun mai a yankin Neja Delta mai arzikin man fetur dake kudu maso kudancin Najeriya. Mun samu cewa kimanin kamfanoni 35 ne dai suka
Sanatoci uku dake wakiltar jihar Kaduna a majalisar dattijai sun rubuta wata doguwar takardar korafi suna mai kai karar gwamnan jihar su Malam Nasir El-rufai zuwa ga shugaban kasar Najeriya Shugaba Muhammadu Buhari. Sanatocin da s
A ranar Alhamis, 10 ga watan Mayu, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari da jam’iyyarsa ta All Progressives Congress (APC) dake tafiyar da mulki sun dauki Najeriya a matsayin wawaye.
Mataimakan gwamnonin jahohin Zamfara da kuma Sokoto dukan su da ke a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya kuma masu makwaftaka da juna sun jagoranci gudanar da wani muhimmin taro da nufin warware takaddamar kan iyakar su. Taron da
Mudathir Ishaq
Samu kari