Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar zabe ta kasa ta ce har yanzu tana jiran umarni ne daga shugaban Majalisar Dattijan ta kasa don ya ayyana kujerar a matsayin gurbin da yake bukatar cikewa, kana ta shiga tsare-tsaren yadda za’a gudanar da zaben cike gurbin.
Masana’antar shira fina-finan Hausa ta Kannywood ta gudanar da gagarumin taro na fidda gwanaye. An gudanar da taron ne domin ba manyan jarumai lambar yabo, sannan kuma an gudanar da na wannan shekarar ne a jihar Katsina.
Wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis din da ta gabata, a unguwar Kaje, dake karamar hukumar Chachanga na jihar Neja, inda sakamakon dan banzan dukan da Mahmud ya sha a hannun yan uwansa, ya zubar da jinni sosai.
Musulmai da dama sun nemi kamafanin ta nemi afuwan Musulman Duniya, tare da janye giyan daga kasuwanni, musamman saboda Kalmar ‘La Ilaha Ilallah Muhammad Rasulullah’ dake rubuce baro baro a saman kwalbar giyan.
Runduna ta musamman masu aiki da kwakwal na hukumar Yansandan Najeriya, IRT, ta samu nasarar cafke wani rikakken dan bindiga, da ya shahara a satar mutane, mai suna Ibrahim Barau, inkiya Rambo a jihar Kaduna, inji rahoton NAIJ.com
Hukumomin kasar Sudan sun tabbatar da kama mahalukin da ya kashe wan jami’I a ofishin jakadancin Najeriya dake kasar Sudan, sai dai abin mamakin anan shi ne wannan makashin maza ba namiji bane, mace ce, kamar yadda NAIJ.com ta sam
‘Yan sanda sun kama iyaye da ‘yan uwan amaryar ne bayan surukin su, Shuaib Dauda, ya shigar da korafi bayan an nemi amarya an rasa sa’i’o kadan da daura aure. Wani jami’in dan sanda a ofishin su dake Kaduna Road, Aliyu Lawal, ya
Dan sanda da aka harbe na daga cikin jami’an ‘yan sanda dake yaki da fashi da makami (SARS) dake aiki a kan babbar hanyar ta Abuja zuwa Kaduna. Dan sandan ya mutu ne bayan harbin day a same shi yayin da suke musayar wuta da ‘yan f
NAN ta rawaito cewar jama’ar rukunin gidajen 202 dake garin Maiduguri sun shiga halin dimuwa da juyayi biyo bayan kwakule idon wani mutum, ta karfin tsiya, dan gudun hijira dake zaune a unguwar. Majiyar NAN ta bayyana mata cewar,
Mudathir Ishaq
Samu kari