Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jaridar NAIJ.com ta fahimci cewa, duk da janye takarar sa tun cikin makon da ya gabata, babban hadimin shugaba Buhari, Babafemi Ojudu, ya samu kuri'u har goma yayin zaben fitar da dan takarar da aka gudanar a birnin Ado-Ekiti.
Ya bayyana cewar, dan takarar jam’iyyar PDP, Elias Maza, ya samu kuri’u 55,643 tare da samun nasara a kan dan takarar jam’iyyar APC mai mulki, John Hassan, ya samu kuri’u 31,514. Jam’iyyar APC ta lashe zabukan a kanan hukumomin
Barkewar cutar mafi muni da ta zo karshe ne a Afirka ta yamma shekaru biyu da suka wuce. Inda cutar tayi ajalin mutane 11,300 da kuma mutane, 28,600 da ta sama. Kwayar cutar ta shiga kasar Guinea, Sierra Leone da kuma Liberia
Bayanai sun nuna cewa, tun 1950, kimanin shekaru 58 kenan da aka tafi da gajerun Awakin zuwa Amurka wadanda aka fi samu a kudancin kasar Najeriya. Amfanin Akuyar kuwa shine, samar da madara da kuma wasanni a gidaje sakamakon kanka
A ranar Juma'ar da ta gabata ne Dakta Musa Asake, Babban Sakataren kungiyar CAN (Christian Association of Nigeria) ya riga mu gidan gaskiya a wani asibiti bayan fama da wata 'yar gajeruwar lafiya da ta zamto sanadiyar ajalin sa.
Hotunan dalibai da aka yaye a makarantar sojin sama ta NAF a jiya jumaá. Zasu tuka jiragen Super Mushshak Aircraft masu sabbin dabaru da naúrorin zamani wadanda ka iya ragargaza ramukan da Boko Haram ke buya a dajin Sambisa
Zaben da ake sa rai zai banbance wa ke da APC a jihar Kaduna yazo a yau asabar da tangarda a wasu wuraren na GRA dake Kaduna, inda jamaá babu wanda ya fito zaben sai jamián zabe da jamián tsaro harda na KASTELEA
Tabbas kamar dai yadda masu iya magana ke cewa, mutuwa daya ce amma dalilan ta ne masu yawa. Mutuwa dai rigar kowa ce kamar dai yadda ake cewa kuma dukkan mai rai, tabbas wata rana zai zama gawa. Haka zalika ko da yake dai mutuwa
Wani babban ma'aikaci na asibitin da ya tabbatar da afkuwar wannan lamari ya bayyana cewa, a halin yanzu dai Blessing ya samu matsala a kunnuwan sa ta yadda ba sa iya daukan sauti sakamakon luguden duka da ya sha a fuskar sa.
Mudathir Ishaq
Samu kari