Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kasar Jamus ta kawo shawarar mayar da ‘yan Najeriya da suke a cikin kasar ba bisa ka’ida ba a kalla 30,000 zuwa gida Najeriya. Ministan al’amuran kasar waje, Geoffrey Onyeama ya bayyana hakan lokacin da ya karbi bakuncin mai bawa
Buhari ya bayyana hake ne a yayin ziyarar da ya kai jihar Bauchi a makon da ta shude, inda yace a zamanin da yayi mulkin Soja a shekarar 1985, yana cikin kuruciya ne, don haka ya dinga daure mutanen da yake ganin sun ci amanar Naj
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito duk da yake ba’a sanar da sunayen kamfanonin da suka samu nasara a hukumance ba, amma babban manajan sashin siyar da man fetir na hukukmar NNPC, Mele Kyari ya bayyana wasu daga cikin sharuddan da kamfan
Mun samu rahoton cewa Kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Yakubu Dogara, ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba shi kadai ba ne mai gaskiya wanda ya tsarkaka daga gurbatancin cin hanci da rashawa a fadin kasar nan.
Wasu gungun yan fashi da makami sun kai hari a wani Banki dake garin Ilawe-Ekiti na karamar hukumar Ekiti ta kudu masu Yamma, inda suka kashe ma’aikacin bankin da jami’in Dansanda dake tsaron bankin, inji rahoton
Daga karshe Gwamnan yace ya fatattaki yan kwankwasiyya daga gwamnatinsa ne sakamakon irin zagon kasar da suke yi ma gwamnatinsa, ya kara da cewa babu wata gwamnati da za ta yarda da masu zagon kasa, ko da Kwankwaso ne kuwa.
A ranar Talata, 15 ga watan Mayu ne gwamnatin tarayya da kamfanin kasar China, CCECC suka rattafa hannu akan yarjejeniyar gina titin jirgin kasa na zamani daga garin Ibadan na jihar Oyo zuwa jihar Kaduna, inji rahoton NAIJ.com
A ranar Talata 15 ga watan Mayu ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddaar da wata katafariyar sabuwar babban ofishin hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin aksa zagon kasa, EFCC a babban birnin tarayya Abuja.
Ya kamata Malamai su guji fassara Qur’ani don dacewa da son ransu ko kuma don burge almajiransu, haka zalika su guji yin amfani da Qur’ani wajen cin mutucin mutane.” Inji Bello, wanda tsohon jakadan Najeriya ne a kasar Sudan
Mudathir Ishaq
Samu kari