Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mai horar da tawagar 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya Gernot Rohr ya fitar da jerin sunayen 'yan wasan na wucen gadi inda ya fitar da sunayen kimanin mutane 30 da zasu wakilci kasar a gasar cin kofin duniya da Rasha za ta...
A sabon rahoton da hukumar kula da safara jiragen sama ta Najeriya ta fitar ya nuna cewa takwas cikin filayen jirgi 27 dake kasar sun samu safarar jirage kasa da 1000 daga watan Janairu zuwa watan Disamba 2017.
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya jinjiinawa ofishin jakadancin Amurka akan kokarin da suka yi wurin mayar da ofis din su birnin Qudus. Yace wannan ranar farin ciki ce a tarihin Isra'ila ga taron mutane wurin 800 wanda..
Kungiyoyin kamfen na magoya bayan shugaba Buhari ya sake tsayawa takara da Gwamna Abubakar Atiku bagudu na jihar Kebbi sunyi arangama a jihar. Kungiyoyin sune na hudu ga hudu a karkashin jagorancin Alhaji Kabiru Giant da na BBSO.
Sanata mai wailtan Kaduna ta tsakiya a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya lisaffa yan Najeriya dake da aminci kamar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Shehu Sani ya wallafa jerin sunayen a shafinsa na twitter.
Da yake ganawa da manema labarai a kan samamen da suka kai gidan, kwamishinan ma’aikatar matasa da walwalar jama’a na jihar Legas, Agboola Dabiri, ya bayyana cewar gwamnatin jihar Legas ba zata taba komawabaya a kudirin tan a gani
Kankana tana da matukar mahimmacin kuma sananniya ce a cikin ‘ya’yan itatuwa, wadda ‘ya’yanta ke dauke da sinadarai masu gina jikin dan adam, kamar su vitamin B, niacin, folate da kuma irinsu magnesium, potassium, manganese, iron.
Duk da irin jinkirin da aka samu na bayyana sakamakon zaben kananan hukumomin jihar ta Kaduna tare da soke sakamakon wasu wuraren zaben, gwamnan jihar Kadunan Mal. Nasiru El-Rufai yace an samu nasara tunda an yi zaben ba tare da..
A wani lamari da ya auku da ke kama da almara a Najeriya, mun samu cewa wani dalibi dan aji daya a karamar Sakandare ya rubutawa malamar sa wasikar soyayya inda ya bayyana mata yadda yake matukar kaunar ta. Malamar dai mai suna Ch
Mudathir Ishaq
Samu kari