Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
‘Yar Sanda mai kula da harkokin jama’a Cordelia Nwawe, ta bayyanawa NAN, cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 7.20 na safe, a wurin da kamfanin ke gudanar da wani aiki a kauyen mazaru dake karamar hukumar Bodinga.
Wadannan manya ‘yan siyasa sun hada da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, na Sokoto, Aliyu Magatakarda Wammako, na Ribas, Rotimi Amaechi, na gombe, Danjuma Goje, da na Kwara, Bukola Saraki. El-Rufa’I ya bayyana cewa
Bayan ta zo das hi Legas sai ta saka shi a makaranta. Saidai ya cigaba da kiriniya irin ta yarinta tare da guduwa daga makaranta wasu lokutan. A ranar 9 ga watan Mayu ne da misalin karfe 9:00 na safe Charity ta saka wata dorinar
Kotun Unguwar Karmo dake garin Abuja ta yankewa wani Lebura mai suna Tarnisu Ibrahim wanda ya saci mazaunin ban daki da kuma na’urar dafa ruwan zafi hukuncin zaman gidan Kurkuku har na tsawon watanni takwas....
Sojojin kasar Isra’ila sun kasha falasdinawa fiye da 50 tare da raunata wasu fiye da 1,000 yayin gudanar da zanga-zangar nuna adawa da bude Ofishin jakadancin kasar Amurka a Birnin Kudus. Falasdinawan sun gudanar da zanga-zangar
A ranar Talata 15 ga watan Mayu ne shuwagabannin kungiyar matan Arewa suka kai ma uwargidar shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, Aisha Buhari a fadar Villa dake babban birnin tarayya Abuja.Labari cikin hotuna
Mutane da dama suna ganin cewa shigar da Fatima tayi ya sabawa al’adar hausawa da kuma addinin musulunci, musamman na yarda ta sanya kayan masu nuna jiki. Fatima da mijinta sun mayar da murtani ga irin wannan zargi da akeyi masu.
Rahotan da ‘yan sanda suka gabatar ya nuna cewa Mutumin da ake zargi mazaunin garin Deba ya aikata laifin ne ranar 2 da kuma 8 ga watan Mayu da ya gabata, da misalin ƙarfe 10pm na dare yayi lalata da it aba tare da sanin ta ba
Jastis Daniel Longji na babban kotun Jos ya bada umurnin garkame tsohon gwamnan jihar Plateau, Jonah David Jang, a kurkuku. Gabanin gabatar da wannan shari’a, Jastis Daniel Longji ya yi watsi da bukatar lauyan Jang, Robert Clarke,
Mudathir Ishaq
Samu kari