Shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa ya zargi Saraki da son janye hankali daga lamarin ‘yan ta’addan da aka dauka haya

Shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa ya zargi Saraki da son janye hankali daga lamarin ‘yan ta’addan da aka dauka haya

- Ibrahim Idris, shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa ya gardanta ikirarin da shugaban majalisa Bukola Saraki yake yi na cewa yana so ne ya ja masa sharri

- A lokacin zaman majalisar na ranar Laraba, Saraki yace ya samu labarin cewa Idris na kokarin ja masa sharri na alakanta shi da wasu ‘yan ta’adda da aka kama a garin Ilorin

- Saraki yace Abdulfatah Ahmed, gwamnan jihar Kwara ya bayyana masa cewa IGP ya bayar da umurnin cewa a mayar da wadanda ake zargin zuwa birnin tarayya, inda bayanin da za’ace sunyi za’a ce shine ya sakasu da kuma gwamnatin jihar

Ibrahim Idris, shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa ya gardanta ikirarin da shugaban majalisa Bukola Saraki yake yi na cewa yana so ne ya ja masa sharri.

A lokacin zaman majalisar na ranar Laraba, Saraki yace ya samu labarin cewa Idris na kokarin ja masa sharri na alakanta shi da wasu ‘yan ta’adda da aka kama a garin Ilorin.

Saraki yace Abdulfatah Ahmed, gwamnan jihar Kwara ya bayyana masa cewa IGP ya bayar da umurnin cewa a mayar da wadanda ake zargin zuwa birnin tarayya, inda bayanin da za’ace sunyi za’a ce shine ya sakasu da kuma gwamnatin jihar.

Shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa ya zargi Saraki da son janye hankali daga lamarin ‘yan ta’addan da aka dauka haya
Shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa ya zargi Saraki da son janye hankali daga lamarin ‘yan ta’addan da aka dauka haya

Majalisar ta kafa kwamiti na musamman wadanda zasuje suga shugaban kasa Muhammadu Buhari game da lamarin.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa kotu ta bayar da belin Dino Melaye

Mai magana da yawun hukumar ‘Yan Sandan, Jimoh Mashood, yace “Idris yace babu wani kanshin gaskiya a cikin ikirarin da Saraki yakeyi”, bayan haka kuma yace tabbas ya sanya a mayar da wadanda ake zargin zuwa birnin tarayya domin tsananta bincike akansu da kuma aikata.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel