Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kira ga daukacin Musulmai dama dukkanin 'yan Najeriya baki daya dasu yi iya bakin kokarin su don ganin sun taimaka wurin kawo karshen matsalolin da suka yiwa kasar nan katutu. Shugaban kasar...
Akwai wasu abubuwa da Musulmai da dama masu azumi ke zaton suna karya azumi alhalin kuma a shari’ance ba haka suke ba. Manyan Malaman Musulunci sun ce sumbatar mace da kuma irin su dandana abinci ba su karya azumi.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito babban jami’in da ba a bayyana sunansa bay a gamu da ajalinsa ne a yankin nan da yayi kaurin suna wajen tashe tashen hankula, yankin Oromiya, yayin da yake kan hanyar dawowa daga kamfanin.
Rahotanni sun kawo cewa akwai dumbin jarumai masu da kudi a masana’antar kannywood sai dai mun duba mutane 10 da Su ka fi kudi a wannan shekara bisa dogaro da dalilai na zahiri. Jaruman sune Ali Nuhu, Adam A. Zango da sauransu.
Zaman majalisar kasa na wannan mako, ya sahale sakin biliyoyin nairori, wadanda za'a yi amfani dasu don jawo teku zuwa arewacin kasar nan har zuwa jigar Neja, dama sayo wasu jiragen ruwa da kudin Turai Yuro 21m don jawo jiragen ma
Khalifa Isyaku Rabiu, wanda muke kira da Alhaji Babban, shi ne sanannen danshi amma sauran 'ya' yan nashi ma malamai ne. Masanan Qur'ani ne: sun hada da marigayi Alhaji Yusuf Rabiu, marigayi Malam Zubairu Rabiu, marigayi Alhaji Ba
Shaidar ya ce masoyan sun kaure da fada bayan cacar baki a tsakanin su kuma kafin jama'a su kai agaji tuni ya burma mata wuka. Nwamaka ta mutu yayin da ake kokarin garzayawa da ita asibiti. Daga baya ne Saliu ya shaidawa jama'a ce
Hedkwata Guards Brigade da ke garin Abuja, tace tana sane da zanga zangar lumanar da 'yan shi'a ke yi kullum a birnin tarayya kuma bazata yi kasa a guiwa ba gurin tura rundunar ta matukar abin ya wuce makadi da rawa...
Mai magana da yawun rundunar a Maradun yace wani wanda ake zargi mai suna Mohammed Usman wanda aka tabbatar yana kan hanyar shi ta zuwa Sokoto don karbo to wasu makamai don amfanin tsagerun jihar Zamfara daga wani Malam Yellow wan
Mudathir Ishaq
Samu kari