Kannywood: Jarumai 10 da suka fi arziki a masana’antar
Babu shakka ko ba’a fada ba mutum ya san cewa akwai tarin jarumai da suka tara abun duniya a masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood.
Duba ga yadda suka watayawa tun daga shigarsu zuwa ababen more rayuwa da suka mallaka ya isa abun dogaro.
Sai dai mun bi hanya wajen tsakulo maku jarumai 10 da suka fi kudi a wannan shekara bisa dogaro da dalilai na zahiri da majiyarmu ta Fimhausa.com ta ruwaito.
Ga sunayen jaruman da yadda suke bin juna wajen arziki:
1. Ali Nuhu
2. Adam A. Zango
3. Dauda Kahutu Rarara
4. Nura M. Inuwa
5. Halima Atete
6. Sani Musa Danja
7. Sadik Sani Sadik
KU KARANTA KUMA: Shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa ya zargi Saraki da son janye hankali daga lamarin ‘yan ta’addan da aka dauka haya
8. Nafisa Abdullahi
9. Hadiza Gabon
10. Aisha Aliyu Tsamiya
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng