Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake da alhakin kula da harkokin kadarori da kuma bashi a Najeriya watau Asset Management Corporation of Nigeria a turance ta sanar da karbe kamfanonin Sanata Stella Oduah-Ogiemwonyi. Kamar dai yad
Jaridar NAIJ.com ta fahimci cewa, Marigayi Ababe ya rike muhimman mukamai da dama a kasar nan da suka hadar da; shugaba na jami'ar Najeriya ta Nsukka, Jami'ar Calabar ta jihar Cross River da kuma Jami'ar Benin dake jihar Edo.
'Yan Najeriya yanzu haka dai suna ta ci gaba da bayyana mabanbantan ra'ayoyinsu daban-daban game da wasu hotunan Shugaban Kasar Muhammadu Buhari da hadiman sa suka fitar lokacin da ya ke sauraron tafsirin Al-qur'ani mai girma a fa
Wasu jaridun sun ruwaito cewa Najeriya tasa hannun kwangilar dala biliyan 20 da Rasha. Inaso in sanar daku ba gaskiya bane hakan. Hadin kai kawai muke dashi da Rasha. Kuma muna fatan in komai ya tafi daidai, zamu sa hannun wata kw
Ramadan, wata na 9 a jerin watannin musulunci, ya sake dawowa kamar kowacce shekara. Musulmi, a ko ina a fadin duniya, na yin azumi a cikin watan Ramadan domin neman kusanci ga Ubangiji da samun lada. A cikin watan Ramadana ana bu
Kotun Idi-Ogungun dake Agodi a garin Ibadan a ranar juma’a ta raba auren da akayi shekaru 21 anayi saboda sabawar da mijin yayi da caca. Bisa ga haddi na shari’a an raba auren Barakat da mijin nata Ishola Ibrahim bayan shekara 21.
Hukumar Sojin Najeriya a ranar Juma’a tace zargin da tsohon janar T.Y Danjuma yakewa hukumar na cewa ta hada kai da ‘yan ta’adda a Taraba taki ta kare mutane ba gaskiya bane. Shugaban hukumar sojin Lt. Gen. Tukur Buratai, ya sanar
Matar auren, mai yara hudu ta kawo karar mijinta ne a zargin shi da takeyi na rashin daukar dawainiyar da ta hau kanshi ta bangaren cikin gida. Don haka ta fada tsundum soyayya da makanike a unguwarsu, har ya dirka mata ciki
Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Mista Shina Olukolu ya bayyana cewa ‘yan kungiyar FSARS ne suka yi nasarar damke wadanda ake zargin da wadannan makudan kudade na bogi a kan hanyar Billiri dake yankin jihar Gombe.
Mudathir Ishaq
Samu kari