Sabo da caca ya raba auren shekaru 21

Sabo da caca ya raba auren shekaru 21

- Kotun Idi-Ogungun dake Agodi a garin Ibadan a ranar juma’a ta raba auren da akayi shekaru 21 anayi saboda sabawar da mijin yayi da caca

- Bisa ga haddin shari’a an raba auren Barakat da mijin nata Ishola Ibrahim wanda suka dauki tsawon shekaru 21 tare

- Alkalin kotun Mukaila Balogun, shine wanda ya yanke hukuncin sannan kuma ya bayarda dan da shi kadai ne suka Haifa ga mahaifiyar yaron domin kula da shi

Kotun Idi-Ogungun dake Agodi a garin Ibadan a ranar juma’a ta raba auren da akayi shekaru 21 anayi saboda sabawar da mijin yayi da caca.

Bisa ga haddi na shari’a an raba auren Barakat da mijin nata Ishola Ibrahim wanda suka dauki tsawon shekaru 21 tare.

Alkalin kotun Mukaila Balogun, shine wanda ya yanke hukuncin sannan kuma ya bayarda dan da shi kadai ne suka Haifa ga mahaifiyar yaron domin kula da shi.

Sabo da caca ya raba auren shekaru 21
Sabo da caca ya raba auren shekaru 21

Alkali Balogun kuma ya umurci wanda ake kara da ya ringa bawa matar tasa N3,000 a karshen kowane wata domin kula da yarin da suka haifa.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa ban aje aiki a gwamnatin Jonathan ba - Okonjo-Iweala

Barakat tayi karar mijin natane sakamakon baya kula dasu yanda ya kamata ya kwammace yayi caca da kudinsa daya bawa iyalansa suji dadi ko suci abinci.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng