Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Alhaji Ja'afar Jibril, wani mazaunin daya daga cikin wannan yankuna ya bayyana cewa, rayukan mutane hudu ne suka salwanta a kauyen Mashigi, yayin da biyu-biyu daga kowane kauyukan Dokaru da Sabon Wuri suka riga mu gidan gaskiya.
Babban Sakataren kasar tarayyar Amurka Mista Mike Pompeo ya kira shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a waya inda kuma ya kara jaddada cikakken goyon bayan sa da na kasar su ga shugaban da kuma Najeriya. Mai magana da yawun of
Majalisar tattalin arziki a Najeriya watau National Economic Council (NEC) ta ce akalla zunzurutun makudan kudaden da suka kai Naira tiriliyan takwas ne suka zurare daga manyan ma'aikatun dake tara kudade ga gwamnatin tarayya su
Daga cikin abubuwan da gajiyayyun suka samu daga hannun Hadiza akwi shinkafa, Taliya, suga da sauran kayayyakin hatsi, inda aka hangesu cikin farin ciki a yayin da suke kwasar rabonsu, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito
A ranar Alhamis 17 ga watan Mayu ne dai rahotanni suka watsu na cewa wani kwamishinan a jihar Borno da ya rasa abinda zai raba ma matasa a matsayin tallafi, ya raba musu kayan shushaina, watau kayan gyaran takalma da gogesu.
Dangote dai ya je jihar Neja ne domin wani bikin kaddamar da raba jari da gidauniyarsa ta baiwa mata masu karamin karfi, jarin da ya kai naira miliyan dari biyu da hamsin, N250m, kuma an raba shi ne ga mata dubu ashirin da biyar.
A lokacin da Boko Haram ke cin Karen su babu babbaka, tashin bama-bamai da jin harbe-harben bindigu ba wani bakon abu bane. Wani ma’abocin amfani da dandalin da sada zumunta na Facebook, Mohammed Chiroma, ya ziyarci garin Maidugur
Gwamnan jihar Borno dake a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya Alhaji Kashim Shettima a ranar Alhamis mun samu cewa ya aike da takardar sammaci tare da karin bayani zuwa ga kwamishin harkokin ilimi mai zurfi a jihar. Gwamnan ya d
“Mai girma mai shari’a, babu abun da na karu da shi a tsawon zaman shekaru 20 da mijina sai dai yunwa, kishin ruwa, da kaskanci. Ya gaza daukan dawainiya tad a ta yaran mu da muka Haifa amma duk da haka wasu lokutan yana duka na,”
Mudathir Ishaq
Samu kari