Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai wannan ba shi ne karo na farko da Pogba ya yi Umarah ba, don a shekarar 2017 ne ya yi Umararsa ta farko a kungiyar Manchester, bayan kammala kakar wasan shekarar. Sauran Musulmai da suke zuwa Umarah sun hada da Ribery, Ben
Da yake muna cikin wata mai alfarma, wata azumin Ramadana, NAIJ.com ta dage wajen kawo muku rahotanni masu alaka da azumi, mai azumi da kuma hukunce hukunce hakan a addinin Musulunci, don masu karatu su karu...
A rahoton da kamfanin dillacin Labarai na Najeriya (NAN) ya bayyana, shugaban hukumar yaki da safarar mutane da haramtattun tafiye-tafiye na yankin Benin City, Godwin Obaseki yayi bayanin cewar a halin yanzu ba a san ainahin inda
Kotun majista a jihar Kaduna yau Talata ta baa umurnin garkame wani tsoho da shekara 63 mai suna, Olafy Micheal, bisa ga laifin zakkewa yar shekara 3. Alkalin majistaren, Ibrahim Emmanuel, ya ce a jefa maigadin kurkuku har sai lok
Ciyaman na jam’iyyar APC na jihar Filato, Latep Dabang, yace ministan wasanni, Solomon Dalung, dan jihar tasu bait aba halartar wani taro ban a jam’iyyar tinda aka bashi wannan matsayi. Mista Dabang ya bayyana haka a ranar Litinin
Matashin ya amsa cewar ya zubar da hakora 7 daga bakin Sattish Kasara, dan asalin kasar Indiya kuma manajan wani kamfanin haka rijiyoyi, Bolaji Drilling Company dake Minna a jihar Neja. Lamarin da ya faru a yankin Tunga dake Minna
Rashin bayyanar Justis Mohammed Idris na kotun tarayya dake jihar Legas, a ranar Talata, ya hana cigaban shari’ar matar tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan, Patience, inda hukumar EFCC ta daskarar mata da asusun ta.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta shirya gurfanar da wani tsohon ministan albarkatun ruwa kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto Alhaji Murkhtar Shagari a gaban wata babban kotun tarayya dake Sokoto a yau.
Watan Ramadana wata ne da al'ummar Musulmai suke yin azumi na tsawon kwana 29 zuwa 30 daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana a kowacce shekara. Amma tsawon sa'o'in azumin yana bambanta a wasu kasashen na duniya, inda sa'o'in wasu
Mudathir Ishaq
Samu kari