Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani Sanata da yake wakiltar yankin arewa a jihar Nasara, Sanata Philip Gyunka, ya bayyana rikicin jam'iyyar APC a matsayin babbar dama ce ga babbar jam'iyyar adawa PDP. Da yake magana a karamar hukumar Arochukwu dake jihar Abia..
Shugaban jam'iyyar National Unity Party (NUP) na kasa, Cif Perry Opara, yace akwai yiwuwar tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya lashe zaben shugaban kasa a shekarar 2019 mutukar ya canja sheka zuwa jam'iyyar (NUP)..
Kakakin hukumar kasha gobara ta jihar Kano, Alhaji Saidu Mohammed, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) jiya, Litinin, a Kano cewar lamarin ya faru ne da misalign 11:50 na safiyar ranar. “Mun samu wani kiran gagga
‘Yan wala-walar na amfani da ,yan dabaru wajen raba mutane da kayan su, musamman kudi, ta hanyar sajewa da fasinjoji a cikin motocin haya. An samu kudin, Dalar Amurka miliyan $2m, da suka zambaci wani fasinja bayan sun lallaba shi
Ga yadda garabasar take: Bene mai dakunan barci 4, Naira miliyan 81,502,526. Wanda ba Bene ba kuma Naira 50,418,707. Mai dakunan barci 3 kuma Naira miliyan 31,016,380. Mai dakunan barci biyu kuma, Naira miliyan 23,566,131
Wani soja a kasar Zambia mai suna Pathias Mwape ya halaka matarsa, Esther mai shekaru 33 bayan ya gano cewa ba shine ainihin mahaifin 'ya'ya ta haifa masa a zaman aurensu ba. An gano cewa wani maigidansa a wajen aiki ne mahaifin y
Matar 'Yar kasar Sri Lanka, an kamata da kusan kilogram 1 na zinari a cikin ta. 'yan sanda sunce matar ta hadiyi sunqin ne a Sau Paulo, kasar Brazil, kuma an bata umarnin kaisu ga wani Dan kasar Najeriya da ke Delhi, inji rahoton
Alhaji Kawu Baraje, shugaban mambobin jam’iyyar PDP da suka canja sheka zuwa APC kafin zaben 2015, y ace ba zasu fice daga jam’iyyar APC ba kamar yadda rahotanni ke bayyanawa ba. Ya bayyana haka ne yau, Litinin, ga manema labarai
Kuna gani a gaban idonku aka tura min ‘Yan sanda har 200 cikin shirin ko ta kwana dauke da makamai akai na rai daya da ba ya dauke da ko wuka balle harsashi, a saboda kawai nay i kira da a yi adalci. Shi ne su kayi yunkurin kawar
Mudathir Ishaq
Samu kari