Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon Gwamnan jihar Delta shima wata Kotu a kasar Ingila ta yanke masa hukuncin shekaru 13 a gidan yari a shekarar 2012 sakamakon kama shi da laifin cin hanci da rashawa. Daga cikin Dukiyar da aka kwace daga gare shi sun hada da
Sai kuma Majalisar Dokokin jihar ta tafi hutu, amma bisa bayanan da majiyarmu ta samu ya nuna cewa ‘yan Majalisar zasu katse hutun nasu gami da dawowa bakin aiki na wani dan taki domin su fara zama a yau Juma’a don duba wasikar da
A yayin wannan liyafa, shugaba Buhari ya bayyana godiyarsa da jin dadinsa da yadda yan kasuwan Najeriya, musamman Aliko Dangote suke baiwa gwamnatin goyon baya akan abubuwan da sanya a gaba, musamman harkar noma.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis, 31 ga watan Mayu, inda jami’an tsaro suka yi ram da wasu Tireloli dake dauke da alburusai guda dubu dari uku, 300,000, sun nufo Najeriya akan iyakar kasar Bini
Akalla dakarun rundunar Sojan Najeriya ne suka gamu da ajalinsu a wata harin kwantan bauna da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kai ma tawagar Sojojin Najeriya a jihar Borno, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Zinedine Zidane dai ya bayyana wannan hukuncin ne yayin wani taron manema labarai, sai dai har yanzu babu wani taka maiman dalilin da yasa ya ajiye aikin. Sai kawai ya ce ƴan wasan suna da bukatar sabuwar muryar mai horaswa
Gwamnan jihar Imo dake a shiyyar kudu maso gabashin Najeriya kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki Rochas Okorocha ya bayyana cewa dole ne duk wani dan siyasa a Najeriya dole ne yayi sata sannan ya rayu saboda albashin
Dan majalisar mai wakilcin mazabar Chanchaga a majlisar wakilai ya kuma shawarci shugaba Buhari akan mayar da hankali da bayar da kulawa wajen ci gaba da yakar rashawa, ta'addanci gami da tsageranci da kuma habaka tattalin arziki.
Watan Ramadana ya kasance wata na musamman ga dukkanin Musulmi a fadin duniya. Musulmai kan jajirce wajen neman kusanci ga Allah. Wasu kuma kan tafi kasa mai tsarki domin yin Umarah da yin dawafi ga Allah a gaban Ka’aba.
Mudathir Ishaq
Samu kari