Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wakilin al’ummar Kano ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi barazanar kawar da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Gandue, kamar yadda NAIJ.com ta jiyo.
Jiragen saman yaki na kasar Isra'ila sun sake kai wani mummunan harin sama na ruwan bama-bamai a yankin zirin gaza wanda Yahudawa suke zagaye da yankin a yanzu. Jiragen yakin wadanda basu da matuka na kasar ta Isra'ila sun kai...
Fitacciyar mawakiyar nan ta kasar Colombia wacce aka fi sani da Shakira ta watsawa Yahudawan kasar Isra'ila kasa a ido, inda ta nuna goyon bayan ta dari bisa dari ga Falasdinawa. Mawakiyar ta fasa yin shagalin wasan da aka...
Shahararren dan wasan kwallon kafar nan wanda tauraruwar shi take haskawa a yanzu, Mohammed Salah, ya isa kasar Spain domin cigaba da karbar magani dalilin raunin da yaji a lokacin da suka kara wasan karshe na cin kofin zakarun...
Shahararren mawakin siyasar nan da aka fi sani da Dauda Kahutu Rarara, sanar da cewa nan bada jimawa ba zai kira taron manema labarai, domin ya sanarwa da jama'a matsayinsa akan zargin da ake yi masa na cewar yayi sama da fadi...
A badi dai za'a shiga zaben 2019, kuma ana sa rai wannan karon, kamar dai yadda aka saba a arewa, zabukan zasu zo cike da takaddama da matsuwar ko inci ko a mutu, kamar yadda 'yan siyasa kanyi da yaran talakawa
Shafin jaridar Daily Trust ya ruwaito cewa, hukumar ta tsare tsohon gwamnan ne tare da Abubakar Gaya Haruna tsohon shugaban jam'iyyar PDP na jihar tsohon sakataren gwamnatin jihar Hamza Ishaq da kuma tsohon Minista, Nuhu Somo Wya.
Rahotanni sun bayyana cewar an sace basaraken ne tare da wani Dogarin sa da wasu mutane biyu a yammacin jiya, Talata, yayin da suke tafiya cikin motar basaraken. Har yanzu babu labarin inda basaraken da fadawan sa suke bayan sace
Badaru Talamiz, dattijon gwamnan Jigawa, wanda ya karbi mulki daga hannu Sule Lamido, ya bayyana yadda ya taras da uban bashi da gwamnatin PDP ta bar masa a yayin mika masa takardun mulki a 2015, inda yace abin ya girgiza shi
Mudathir Ishaq
Samu kari