Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dakarun rundunar Sojin kasa ta samu gagarumar nasara a wasu karanbatta da ta sha tsakaninta da wasu gungun yan bindiga daban daban a jihar Benuwe, inda aka yi dauki ba dadi, aka kai gwauro aka kai mari, kamar yadda NAIJ.com ta ruw
A karo na biyu cikin kwanaki bakwai kacal, an kara samun wani matashin daga kasar Bangladesh da ya sake kashe kan sa a masallaci mai alfarma na garin Makka a cikin satin da ya gabata kamar dai yadda muka samu. Kamar dai yadda muka
Kamar yadda muka sani dai tuni shugaba Buhari ya bayyana ra'ayin sa na sake tsayawa takarar shugabancin kasar nan da za'a gudanar a shekarar 2019 mai zuwa a kwanan baya a yayin da yake yiwa 'yan kwamitin zartarwar jam'iyyar sa ta
Agim ya kafe kan cewar dakarun soji basu taba arangama da makiyaya ba a jihar duk da kasancewar rundunar sojin dake aiki na jihar ne tare da bayyana cewar gwamnatin jihar da hukumar sojin sun fara samun sabani ne tun bayan da daka
Mesar bata ko iya motsa wanda hakan ya sanya su tunanin ko ta haɗiye matar, bayan kashe Macijiyar ne ƴan ƙauyen suka farka cikinta, kwatsam sai ga gawar Tiba a ciki. Kuma gawar cif take a cike ba tare da an raba ta ba, sanye da ka
Wani dan sandan Najeriya mai suna Kehinde Agbede ya shiga shafukan sada zumunta bayan an dauki wasu hotunan shi yana kokawa da wata mai goyo bayan ya sharara mata mari har saida sawun yatsan sa suka fito a fuskar ta. Kamar yadda w
Da sanadin ruwaya ta kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya mun samu rahoton cewa, Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya sha alwashin bayyana cikakken lissafi na kudade dangane da yadda yake gudanar da al'amurran jihar sa.
Jinjiri ya bayyana cewa, an kwantar da wannan mutane biyu ne asibiti sakamakon munanan raunuka da suka samu a sanadiyar afkuwar wannan arangama a ranar Juma'ar da ta gabata tsakanin 'yan baranda a kauyen Limawa dake garin Dutse.
A ranar Alhamis ne, 14 ga watan yuni, 2018,mazauna birnin kano suka fito kwai da kwarkwata don tarar Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Young Progressive Party, farfesa Kingsley Moghalu a zagayen kasa da yake yi
Mudathir Ishaq
Samu kari