Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani abun al'ajabi da ya faru a kasar Indonesia da ya ke daukar hankalin duniya yanzu haka shine na wata mata da aka gani a cikin cikin wata kaduwar macijiya da aka yanka bayan kwanaki da bacewar ta. Kamar dai yadda majiyar mu ta
Yanzu haka dai labarin da muke samu na nuni ne da cewa matsalar wutar lantarkin da ake fama da ita a Najeriya ta samo asali ne a sanadiyyar lalacewar tashoshin samar da wutar baki dayan su. Sai dai kamar yadda muka samu, wannan sh
Ko shakka babu daya daga cikin alkawurran da shugaba Buhari ya dauka yayin yakin neman zaben sa shine na yaki da cin hanci da rashawa - wadda yace idan dai har Najeriya ba ta yake ta ba ta kuma kashe ta, to ita lallai ne za ta kas
Labarin da muka samu na nuni ne da cewa gungun fitattun mawakan nan na Hausa 'yan jama'iyyar APC watau All Progressives Congress (APC) Northern Musicians Forum (ANMFO) sun fito sun baiwa gwamnan Zamfara Abudul Aziz Yari da Gwamna
Yayin da lokacin da aka sanya domin gudanar da babban taron gangamin jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ke ta kara karatowa, 'yan sabuwar jam'iyyar adawa ta PDP da suka koma jam'iyyar a gabanin zabukan 2015 na kara shiga duhu. Sai
Wani mai kare hakkin dan Adam, Dede Uzor, ya yi tir gami da Allah wadai dangane da afkuwar wannan lamari, inda yake kira ga kwamishinan 'yan sanda na Jihar, Garba Umar, akan ya tabbatar an gudanar da adalci cikin lamarin.
Bayan shaƙe wuyan Onye har sai da ta daina numfasawa, wannan yaran gida Raphael Jaja, ya kuma soke Yusuf har lahira yayin da yake bacci inda ya nade gawar sa cikin jaka kuma ya garzaya da ita wani daji ya banka mata wuta.
A yau, juma’a, shugaba Buhari ya ce ya ki daukan shawarar da aka ba shi na kada ya yi azumin watan Ramadana. Duk da bai bayyana ko wanene ya bashi wannan shawara ba, y ace bayan kamala azumin, lafiyar sat a karu fiye da baya. Buha
Shugaba Buhari ya yi kira ga musulmi da su dore da halayen kirki har bayan azumin watan Ramadana mai alfarma. Bayan hakan, ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su raba addini da tarbiya, domin a cewar sa, yin hakan zai bayar da kafa g
Mudathir Ishaq
Samu kari