Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wannan aiki da za’a gudanar zai hade jahohin yammacin kasar nan guda tara kuma zai kai kimanin kilomita 1,402Km, sannan za’a kammala aikin shi ne a cikin shekaru uku idan har an kammala yarjejeniya da wadanda zasu biya wani sashi
An rufe manyan hanyoyin zuwa babban kotun jihar Kaduna da safiyar yau Alhamis, 21 ga watan Yuni 2018 yayinda ake shirin gurfanar da shugaban kungiyar IMN da aka fi sani da yan Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky..
An san 'yan majalisar da yawan bawa kansu wasu alawus marasa dalili, wanda a cikin kasafin babu wani alawus nasu. Wannan yana nufin sun saka alawus din ne a cikin sauran kasafe kasafen wanda zasu cire su daga baya
Yanzu haka dai bayan tatsar muhimman bayani daga wurin shugaban kungiyar tare da mambobinsa, ‘yan sandan sun gurfanar da su gaban kuliya a jiya 20 ga watan Yuni bisa zarginsu da laifukan da suka hada da; hadin kai wajen cutar da
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma mai neman takarar shugabancin kasar nan Alhaji Atiku Abubakar ya yabawa tsohon shugaban kasar nan Goodluck Jonathan tare da fada masa cewa tarihi ba zai taba mantawa da shi ba. Mun sa
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa shi fa na kowane dan Najeriya ne mai irin kowane addini, yare ko kabila ciki kuwa hadda Tijjaniyya tare da cewa shi babban burin sa shine na samar wa da 'yan kasa cigaba mai
Shima shugaba Trudeau ya bayyana cewa ya taba shin sau biyar zuwa shida tare da abokansa, don haka ya jaddada goyon bayansa ga halasta ganyen a kasarsa, inda yace a yanzu babu sauran matsalar yan safarar wiwi, kuma hakan wani mata
Wata majajiya na karkashin kasa daga rundunar Sojin kasa ta tabbatar ma majiyar NAIJ.com cewa yan kunar bakin waken sun tayar da bama baman ne da misalin karfe 9:30 na dare a wani dandalin shakatawa dake cikin barikin.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya ta PDP ta bayyana cewa shugaban kasar Najeriya baya da wata kima ko kwarjinin da zai zo yana ta faffaka game da yaki da cin hanci da rashawa idan dai har bai binciki inda kudaden kamfe din sa na 2
Mudathir Ishaq
Samu kari