Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata karamar yarinya mai shekaru 13 a duniya dake karatu a wata makarantar sakandire ta Sheikh Abdulkadir dake garin Ilorin na jihar Kwara ta samu gurdewar kasha a kafar ta bayan an yi mata horo da tsallen kwado mai tsanani sakama
Tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soja da kuma farar hula, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewar ya mika dukkan lamarin fitar da shugaba Muhammadu Buhari daga gidan gwamnati a hannun Allah. Ya bukaci ‘yan jam’iyyar sa da su ma
A cikin watan da ya gabata, muka samu labarin faduwar ginin nan mai kunshe da tsohon tarihi wato Kofar Mata, bayan wata babban mota ta rufta kan ta, A shekarun 1400 ne, Sarkin Kano Muhammadu Rumfa, ya gina wannan kofa.
Wani mazaunin yankin da abin ya faru mai suna Bala Idi, ya lissafa sama da gidaje 100 da abin ya lalata tun bayan da aka fara iskar da misalin karfe 6:00pm na yamma, inda ya bayyana mafi yawancin gidajen da abin ya shafa sun fuska
Daga karshe an samu Najeriya ta shigar da kasafin kudin 2018 cikin doka yayin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a kansa da misalin karfe 12.05 na ranar yau ta Laraba a fadar sa ta Villa dake babban birnin kasar nan.
Da yake gabatar da nasa jawabin a yayin mika mata tutar taron, shugaban jam’iyyar APC a karamar hukumar Oshodi Alhaji Olamide Kasali ya ce, uwar jam’iyyar APC tayi maraba da dawowarta cikin jam’iyyar domin mun san irin yadda ta ta
An fara shirye-shiryen auran yar biloniya Mohammed Indimi, Hauwa da Muhammad Yar’adua. Masoyan na shirin aure ne a watan Yuli inda suka saki hounan kafin aurensu. Yayinda mutane ke taya masoyan murna, akwai wata kullaliya ciki.
Wannan na fitowa ne daga bakin wakilan majalisar yayin zantawa da maneman labarai a Abuja, wakilan sun hada da gwamnan jihar Benue Samuel Ortom da ministan noma da cigaban karkara Audu Ogbeh da shugaban shirin gina wuraren kiwon
Jiga-jigan masu neman takara a jam'iyyun da suka hadar da APC, PDP, APGA da kuma RP sun halarci taron da aka gudanar karkashin yankin Eggon dake mazabar Arewacin Jihar da aka kayyade ma ta kujerar gwamnan jihar a wannan lokaci.
Mudathir Ishaq
Samu kari