Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kamar yadda rahotanni daga shafin jaridar Daily Trust ya bayyana, Gwamna Dankwambo ya gabatar da kayan agajin ne tare da miliyoyin Dukiya ga gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abdullahi Abubakar a ranar Talatar da ta gabata.
Hukumar kula da shige da ficen kaya ta gabar ruwan Najeriya (NPA) ce ta tabbatarwa da NAN cewa, jiragen dai sun iso gabar tekun Najeriya dake jihar Legas a yau Talata makare da kaya. NPA ta bayyana cewa 4 daga cikin sundukin dakon
“Sun yar da motar a titin Eboh yayin da suka fahimci motar ta tsaya cak sakamakon wani na’urar kiyaye sata dake daure a cikin motar, ganin haka ya sa suka sauka, inda suka kara kwace wata mota kirar Toyota Corolla daga wajen wani
“Ku kiyayi nuna son kai, domin haka ya saba ma rantsuwar da kuka dauka na yin adalci, Allah ya zabeku ne a matsayin shuwagabanni a kananan hukumominku ba tare da ya duba addini, ko kabilarku ba, don haka ya zama wajibi ku yi adalc
Hukumar hana fasa kwabrin muggan kwayoyi wato NDLEA a yau Talata ta alanta damke masu safarar muggan kwayoyi 443 rike da akalla kilo 336.4043 na kwayoyi da lita codeine 2,553.06 cikin wattani shida. Hukumar ta kara d
Da ma dai Messi ya taba ajiye rigarsa a shekara ta 2016, kafin daga bisani a roke shi ya dawo. Sannan an jiyo shi a watan Maris na 2018 yana cewa mutukar kasar tasu ta gaza cin kofin duniyar a wannan karon to karshen bugawa kasar
A yau, Talata, ne shugaba Buhari ya wuce garin Calabar, babban birini jihar Cross River, inda ya bude wani katafaren asibiti da rukunin gidaje 100 na sojin sama. Rahotanni sun bayyana cewar kafin wucewar sa zuwa garin na Calabar,
A lokacin da mu ka hau mulki, mun kaddamar da mujalladin sarrafa kasar nan tahanyar samun kudade ba daga ma fetru ba saboda dora kasar a kan turbar rage dogaro da man fetur da kuma karfafawa sanya jari a sauran bangarori habaka ta
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana mun samu rahoton cewa, a ranar yau ta Talata ne gwamnatin tarayya ta fara kaddamar da katafaren aiki gadan-gadan na sake gina babbar hanyar titin mota daga jihar Kano zuwa Abuja.
Mudathir Ishaq
Samu kari