Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mutane 12 sun samu munanan raunuka, a lokacin da wata mota mai daukar mutane 18 ta fadi a ranar Asabar dinnan, yayinda wata mota mai kirar Toyota Previa mai rijistirashin lamba FST 927 XP ta fada cikin wani rami, inda mutane 11...
A shekarara data gabata ne gwamanatin kasar nan ta amince da aikin hanyar, bayan wani zama da majalisar ministocin kasar nan suka yi a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Hanyar dai ta jima da lalacewa dalilin...
Jaridar The Nation ta rawaito cewar an gurfanar da Akinjide tare da wani jigo a jam’iyyar PDP a jihar Oyo, Cif Olarenwaju Otiti, sanatan jihar Oyo ta tsakiya da kuma tsohuwar minister amn fetur, Diezani Madueke, da yanzu bat a Naj
Ana rade-radin cewar nan bada dadewa ba Kwankwaso zai koma jam’iyyar PDP bayan an kasa sasanta rikicin siyasar dake tsakanin sad a gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje. An jiyo Kwankwaso na fadin cewar, “duka da zabe ba yaki
A yau, Litinin, ne wata babbar kotun jihar Legas dake zaman ta a Igboser ta bayar da umarnin a tsare wata lauya, Udeme Otike-Odibi; mai shekaru 48 saboda kisan mijin ta, Symphorosa Otike-Odibi, mai shekaru 52. An zarge tad a yanke
A wani rahoto na musamman da cibiyar Brookings Institution ta fitar a karshen watan Mayu, Najeriya na da yawan tyalakawa miliyan 87 yayin da Indiya ked a mutum miliyan 73.Rahoton ya bayyana cewar jamhuriyar dimokradiyar Kongo zata
Wata mata ta bayyana yanda wani likita na bangaren bada magani ya hana ta maganin da take matukar bukata wanda likita ya rubuta mata sakamakon barin haihuwa da tayi a karo na biyu, matar ta bayyana cewar likitan ya hanata maganin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi dukkanin makarantun jami'a na kasar nan da su guji duk wani nau'i na cin hanci da rashawa, tada zaune tsaye da kuma lalata da dalibai wanda har kullum ke zubar da mutuncin harkar ilimi a..
Yayin gurfanar da shi gaban kuliya a yau Litinin, dan sanda mai gabatar da kara ya shaidawa alkalin kotin majistire dake Badagry cewa, wanda ake zargin mai suna Abiodun Abayomi mai shekaru 22 ya aikata laifin ne tun a ranar 17 ga
Mudathir Ishaq
Samu kari