Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yau, Litinin, wata babbar kotun Abuja ta bayar da umarnin tsare wata matashiyar budurwa a gidan yari na garin Suleja bisa laifin hada baki da mahaifiyarta ta kashe mahaifinta. Mai shari'a, Idris Kutigi, ya bayar da umarnin tsare
Alkalin kotun majistare ta Ebute Meta dake jihar Legas ta tsare wani sajan din yan sanda, Ishaya Inusa, a gidan yari dake Ikoyi sakamakon zargin shi da ake da kashe wani mutum. Alkalin kotun, Mrs A.O Adegite, ta kekasa kasa...
Rahotanni sun kawo cewa, ma’aikata sun fara aikin jawo ruwan teku zuwa jihar Niger saboda samarwa da yankin arewacin kasar babban tashar jiragen ruwa. Wannan aiki na tafiya ne akan umurnin Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
“Makiyayan sun shigo kauyenmu ne, inda suka kama ma wasu matasa akan zargin wai sun kashe musu dabbobi, inda suka yanke mana naira miliyan biyu a matsayin kudin fansa, zuwa yanzu dai mun basu naira dubu dari shida.” Inji shi.
Rahotanni sun kawo cewa wata babban kotun tarayya dake Abuja ta hana a biya tsohon mai ba kasa shawara a harkar tsaro, Kanal Sambo Dasuki naira biliyan 5 da ya nemi a biya shi kan ci gaba da tsare shi da hukumar DSS suka yi.
Daga cikin mutane 11 akwai yara 2, sannan an samu gawar wata tsohuwa mai shekaru 77 kwance a kasa. Yawancin gawarwakin, an rufe masu fuska sannan an daure masu hannayensu a bayansu. ‘yan sanda sun bayyana cewar sun fara bincike do
A ranar Litinin, 2 ga watan Yuli ne aka rantsar da sabon mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Audu Sule Katagum. Hakan ya biyo bayan tattace tare da tabbatar da shi da majalisar dokokin jihar Bauchi tayi a ranar Juma’an da ya gabata.
Mai magana da yawun hukumar, ya bayyana cewa zasu kira iyayen yaran domin su zo a ja musu kunne akan idonsu tare da yin yarjejeniyar cewa ba zasu ƙara aikata laifin da ake tuhumarsu ba, saboda wannan shi ne karo na farko da suka
Wannan shine karo na farko da shugaban kasar Gambiya Adama Barrow ya yiwa gwamnatinsa kwaskwarima, inda ya cire mataimakiyar sa da kuma wasu manyan ministocin sa guda uku. Shugaba Barrow ya cire mataimakiyar tasa Fatoumata Jallow
Mudathir Ishaq
Samu kari