Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Ita dai wannan al’ada ta Hirde ana gudanar da ita ne a lokuttan bukukuwan Sallah, musamman a tsakanin matasa maza da mata, inda Maza da Mata suke kebewa a dazukka suna saduwa da juna har na tsawon kwana
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Goni ya bayyana mata haka ne a wani sansanin warware akidar Boko Haram na tubabbun yayan kungiyar dake garin Maiduguri, inda yace baya ga Shekau, zai iya gayyatar manyan kwamandoji guda 137 suma su mika
NAIJ.com ta ruwaito Sojojin sun samu nasarar kwace makamai da suka hada da bindigar AK-47, alburusai, da kuma bindigogin toka guda hudu. Haka zalika Sojoji sun yi masayar wuta da yan ta’adda a garin Bama, wanda yayi ajalin mutane
Hukumar sojin Najeriya, ta bakin, texas Chukwu, darektan ta na hulda da jama’a, ta tabbatar da cewar mayakan kungiyar Boko Haram 32 sun saduda, sun mika wuya ga rundunar soji dake sassa daban-daban a Maiduguri. Mayakan sun mika ka
Wani rahoto da kamfanin dillancin labarai na AFP ya wallafa ranar juma’a ya tabbatar da cewar shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, na can kwance ba lafiya, cikin mawuyacin hali. Majiyar AFP ta shaida masu cewar Shekau na
Gwamnan Kano, Dakta Umar Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewar tsohon gwamnan jihar, Rabi’u Musa Kwankwaso, ba zai ci zabe koda a mazabarsa ba a zabukan shekarar 2019 mai zuwa. Ganduje na wadannan kalamai ne a matsayin martini ga ka
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya kaddamar da takarar sa ta neman jam'iyyar PDP ta tsayar da shi takara shugaban kasa a zaben 2019. Da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan kammala kaddamar da takarar ta
Jim kadan bayan sun yi murnar cika shekaru 10 da aure, Bose ta bayyana cewar, mijinta na yawan dukanta hart a kai gab a zata iya jurewa ba, ita ma ta fara ramawa. Saidai a wata hira da tayi da ‘yan jarida, Bose ta lashe amanta tar
Yanzu haka dai dubban mutane ne ke yin zanga-zangar nuna adawa da kama Fasto din da aka yi, inda suke kira da hukumar yan sanda tayi gaggawar sakinsa, domin ko ma mai ya faru da kudinsu suke sayen tikitin ba da kudin wani ba
Mudathir Ishaq
Samu kari