Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Laraba, 4 ga watan Yuli, mambobin majalisar wakilai sun yanke shawarar kafa wata kwamiti don bincikar kudin da Janar Sani Abacha ya sata ya boye a waje wanda aka dawo da su tun daga 1998 zuwa yanzu don sanin hanyar kashe
Gwamnatin jihar Kaduna ta karkashin jagorancin ma'aikatar Ilimi ilimin ta gayyaci masu neman aikin koyarwa 20,000 domin yi musu gwajin gaba da gaba. Za ku tuna cewa gwamnatin jihar ta sallami malaman makaratu 21,000 a bara sanadiy
Gwamnan jihar Edo, Mista Godwin Obaseki da tsohuwar ministar tattalin arziki, Misis Ngozi Okonjo-Iweala sun bukaci yan Najeriya da su marawa kokarin shugaban kasa Muhammadu Buhar wajen ganin an magance matsalar cin hanci da rashaw
Al'amarin ya fito ne bayan da yarinyar ta dade tana nakuda, wanda ta yi kwanaki ba ta haihu ba, hakan ya sanya aka garzaya da ita gurin wani mai Maganin gargajiya, inda ita kuma ta tabbatar da cewa lallai mahaifinta ya taba sadu
Rundunar yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane takwas dake da alaka da kashe-kashen kwanan nan da ake yi a jihar Benue. Jimoh Moshood, kakakin yan sanda, ya bayyana daya daga cikin wadanda aka kama a matsayin Benjamin Tivfa.
Haka kuwa aka yi, inda a yayin wannan taro Kareem ya nade hannu ya fara aikin zana Macron a yadda yake a wannan lokaci, inda cikin dan kankanin lokaci da bai wuce awanni biyu ba har ya zana shugaban cikin wani hoto mai matukar kya
Wani babban likita ya bayyana matukar al'ajabinsa akan faruwar lamarin, domin sun yi dukkan wani gwajin da zai tabbatar da mutuwar matar, kuma ya tabbatar da ta mutu, amma kuma katsam sai ga shi ta bayyana a raye
Akwai wani wanda ya ke musu sojan gona a cikin bankin, inda ya ke Lura da yadda hadadar kudi ke gudana a cikin bankin da ya ke yankinsu. Wanda shi wannan sojan gonar ne ya ba su bayanin yadda wani kwara ya cire wasu makudan kudi
Fitaccen Malamin addinin Islama, Dakta Ahmed Gumi ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya jin shawara, don kuwa idan ya dauki ra’ayi ya dauka kenan, a cewarsa ba yau ya fara mu’amala da Buhari ba....
Mudathir Ishaq
Samu kari