Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin takwaransa na kasar Faransa a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja.Macron ya iso Najeriya da misalign karfe 3:10 na ranar yau, Talata, kuma kai tsaye ya wuce fadar shugaba B
Dan sanda mai Gabatar da kara ya bayyanawa kotun cewa, wanda ake zargin ya aikata laifin ne ranar 24 ga watan Yunin da ya gabata a gidansu da ke unguwar Oregun. Ya kara da cewa an samu takaddama tsakanin Sunday Freezer da kuma
Obasanjo dai shi ne dalibi na farko da ya fara karatun digirin digirgir a jami’ar, inda ya karanci Christian Theology, kuma an bashi takardar shaidar kammala karatu ne a yayin bikin yaye daliban jami’ar karo na bakwai a farkon wan
Shugaban kasa, Emmanuel Macron, ya iso Najeriya, kamar yadda kafafen yada labarai suka bayyana a jiya cewar shugaban zai kawo wata ziyarar aiki Najeriya.Jirgin dake dauke da shugaba Macron ya dira a filin tashi da saukar jirage na
Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya (Super Eagles) ya bayyana tsaro a Najeriya a matsayin abin tsoro bayan masu garkuwa sun sace mahaifinsa a karo na biyu. ranar 26 ga watan Yuni ne wasu masu garkuwa da mutane suka sace
Wani matashin dan Najeriya ya bi wannan sahu na daukaka martaban Najeriya bayan ya kammala da sakamako mafi kyawu daga wata babban jami’a a kasar Sin. Ya zamo zakaran gwajin dafi da sakamako mafi inganci a fannin kimiyar kwamfuta.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Lahadi, 1 ga watan Yuli karamar hukumar Kankara na jihar Katsina, yayin da yaran ke tafiya cikin wani kwale kwale a madatsar ruwa ta Mashigi. Kaakakin rundunar Yansanda
Marigayi Maitama Sule shaharraren dan siyasa ne a Najeriya, wanda ya rike mukamin minista da kuma jakadan kasar a majalisar dinkin Duniya.Sai dai har yau din nan masarautar Kano ba ta nada wanda zai maye gurbin wannan babbar sarau
Da yake zartar da hukunci, Alkali Omotoso ya bayyana cewa laifin Babatunde ya saba ma sashi na 402 na kundin hukunta manyan laifuka na jihar Ekiti, inda ya yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya, daga karshe kuma yayi fatan All
Mudathir Ishaq
Samu kari