Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiya mai karfi da ke kusa da kungiyar Hezbollah ta bayyana cewa kungiyar da ke kasar Lebanon a yanzu hakatana baiwa yan Shi’an Najeriya horon soji a cikin kasar Lebanon, game da cewar rahoton da ma’aikatar yankin gabas ta tsakiy
An haifi Malam Adamu a ranar 20 ga watan Nuwamba, 1934 a garin Potiskum dake jihar Yobe, kuma ya rasu yana da shekaru 84 a duniya. Murtala Ramat Muhammed, tsohon shugaban kasa a mulkin soji ne ya nada Malam Adamu Ciroma a matsayin
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Osun ta cafke wata matar wani basaraken gargajiya yau Alhamis tare da karin wasu mutane biyu bisa zargin cinnawa gidan kishiyarta wuta wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwar ‘yar kishiyar mai shekaru 3
Kafin mutuwarta ta dai an rawaito cewa Baidian’er ta bayar da hasashen wassni biyar wanda kuma duk su kayi daidai a gasar kofin duniyar, amma sai dai wasan Najeriyar shi ne na karshe da ta bayar a duniya. Magen kasar China mai sun
Kayode Oshakoya, dan shekara 70 a duniya da aka zarga da lalata yarinya yar shekara 16 zai shafe kwanaki 25 masu zuwa a gidan yari, kamar yadda wata kotun majistare dake Ikeja ta yanke a ranar Alhamis a jihar Lagas.
Hukumar dake jigilar alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da cewa za’a fara diban mahajatta na farko zuwa kasar Saudiyya na wannan shekarar a ranar 21 ga watan Yuli. Shugaban NAHCON, Abdllahi Mohammed, ne ya bayar da wannan sanarwan.
Kayan marmari na da matukar amfani a jikin Dan Adam, ta hanyar basa kariya daga cututtuka sannan kuma ya karama garkuwar jiki kuzari. Daga cikin abubuwan marmari dake da alfanu akwai abarba, don haka muka kawo maku amfaninsa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shirin da yan shi’ar ke yin a fara satar jami’an tsaro baya rasa nasaba da cigaba da garkame jagoransu da gwamnatin Najeriya ke yi, tun bayan kama shi da tayi a watan Disamba na shekarar 2015.
Helkwatar tsaro ta kasa dake babban birnin tarayya, tace wasu makiyaya dauke da makamai sun kaiwa rundunar sojoji mai taken 'Operation Whirl Stroke' a karamar hukumar Keana dake jihar Nasarawa, inda suka kashe sojoji biyu sannan..
Mudathir Ishaq
Samu kari