Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Buba Galadima, wanda ya karanto jawabin ga manema labarai, shi aka ambata a matsayin shugaban kungiyar, yayinda Kassim Afeguba, kakakin tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida ya kasance sakataren jam’iyyar na kasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a yayin wannan ziyara, yan kwallon sun kai ma daliban kyautar kayan abinci da kudi, inda Ahmed Musa ya basu kyautar naira miliyan daya da rabi, yayin da Shehu ya basu kyautar shinkafa buhu dari, taliyar
A ranar Laraba, 4 ga watan Yuli ne aka samu wani tsagin jam’iyyar APC karkashin jagorancin tsohon gwamnan jihar Kano,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ta bara’a da uwar jam’iyyar APC, inda ta kafa APC tawariyya, wanda ta lakaba ma su
“Wani muhimmin abu game da wannan aiki, shine tun a shekarar 1972 aka fara shi, sai dai babu abinda gwamnatocin baya suka yi game da shi banda surutu, har sai da Allah ya kawo Buhari ne aikin ya cigaba, wannan shine Canji!”
Sai dai har zuwa yanzu ba’a tabbatar da inda siyasar shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, da ta Kaakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ta dosa ba, sakamakon nuna wariya da suka ce gwamnatin Buhari na musu.
A cewarsa, muddin zabukan mako mai zuwa na Ekiti basu tafi yadda aka tsara ba, kuma ba'a yi adalci a zaben ba, akwai alammar na badi ma na kasa gaba-daya baza ayi adalcin ba, don haka ya gargadi APC da kada ta kuskura ta murda...
Kungiyar yarbawa, Afenifere, a jihar Oyo ta soki yunkurin Gwamnatin tarayya na ginawa fulani makiyaya kebantaccen gurin kiwo, cewa bai dace da gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari da tayi amfani da kudin al'umma don samar da..
Majiyar mu ta ruwaito cewa a jiya ne bayanin kudin kamfanin ya fito na shekara 2018, wanda ya nuna ribar hannun jarin da NLNG ta biya matatar man fetur ta kasa, na kashi 49 dinta ya kai dala miliyan 798.1 a 2017, inda yafi na...
Tun bayan da kungiyar ta kafu a kasar Iraqi da Siriya suke ta'addancinsu yadda suke so, kamar kamawa dda sayar da bayi, kisa dacsunan jihadi, da ma shariar Islama tsantsa, wadda a zamanin nan take tayar da hankulan mutane
Mudathir Ishaq
Samu kari