Yanzu Yanzu: Najeriya za ta fara jigilar alhazai zuwa kasar Saudiya a ranar 21 ga watan Yuli

Yanzu Yanzu: Najeriya za ta fara jigilar alhazai zuwa kasar Saudiya a ranar 21 ga watan Yuli

Hukumar dake jigilar alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da cewa za’a fara diban mahajatta na farko zuwa kasar Saudiyya na wannan shekarar a ranar 21 ga watan Yuli.

Shugaban NAHCON, Abdllahi Mohammed, wanda ya bayar da wannan sanarwa a ranar Alhamis a Abuja, ya ce sahun farko na mahajjatan za su tashi daga jihar Kogi.

Yanzu Yanzu: Najeriya za ta fara jigilar alhazai zuwa kasar Saudiya a ranar 21 ga watan Yuli
Yanzu Yanzu: Najeriya za ta fara jigilar alhazai zuwa kasar Saudiya a ranar 21 ga watan Yuli

Koda dai shugaban NAHCON din bai fadi daga filin jirgin da majjatan za su tashi zuwa Saudiyya ba, mahajjatan Kogi kan yi amfani ne da filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe dake Abuja.

KU KARANTA KUMA: 2019: Dalilin da ya sa na shiga jam’iyyar PDP – Ahmed Buhari

Mista Mohammed wanda ya zanta da manema labarai akan hajjin 2018 ya kuma sanar da cewa ya amince da gabatarwa da yan Najeriya da shirin ajiyar kudi na hajji.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng