Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Aliyu Omeiza, direban ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya musa rahoton da kafafen yada labarai ke bazawa na cewa ya gudu bar Mai gidansa akan titin Abuja ya bi guguwar jam'iyyar PDP. A wata tataunawar waya...
Sai dai wani masanin al’amuran yau da kullum, kuma ma’abocin kafar sadarwar Facebook, Aliyu Abdullahi ya karyata zargin rashin tabuka komai a jihar Sakkwato ga gwamnatin tarayya, kamar yadda Tambuwal ya fada, inda ya lissafa ayyuk
Wata babbar Kotu a jihar Kaduna ta bada umarnin tsayar da hukumar tsara fili da gidaje ta jihar Kaduna wato (KASUPDA) akan shirin da take yi na yin gini akan filin Sanatan jihar Suleiman Hunkuyi. Kotu ta bada umarnin tsayar da...
Hukumar ta gabatar da mutanen ne a jiya Laraba, inda mai magana da yawun hukumar, DCP Jimoh Moshood ya jagoranci shirin a babbar helkwatar 'yan sanda ta Abuja, ana zargin masu laifin da kashe - kashe da aka yi na kwanan nan...
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus, a daren ranar Larabar da ta gabata cikin birnin Abuja, ya zayyanawa wadanda suka sauya sheka ta ficewa daga jam'iyyar APC akan su kasance cikin shirin fafata gagarumin yaƙi.
A wata sanarwa da ofishin ministan yada labarai da al'adu na kasa ya fitar Alhaji Lai Muhammed ya ce ficewar Sanata Bukola Saraki daga jam'iyyar APC ba wata damuwa bace, kuma babu wata illa da hakan zai yiwa jam'iyyar ta APC a...
Shi kuwa jagoran siyasar jihar, kuma tsohon gwamnan jihar, Sanata Aliyu Wammako yace lallai kaddara ta hau Tambuwal, don kuwa Sakkwatawa shi suke goyon baya, don haka yana da tabbacin zasu kada Tambuwal a zaben 2019.
Sabani ya shiga tsakanin ma’auratan ne da misalign karfe 2 na dare bayan sun kamala tatar gasar koko da suke sayarwa. A cewar makwabtansu, matar, Jennifer Nworah, ta je ta kwanta bayan rikicin da suka yi amma daga baya sai Nworah
A wata wasika da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikawa da tsohuwar 'yar takarar gwamnan jihar Taraba kuma ministar harkokin mata a yanzu, Hajiya Aisha Jummai Alhassan, shugaban kasar ya nuna goyon bayan shi dari bisa dari akan
Mudathir Ishaq
Samu kari