Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da sanadin jaridar NAN mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sanda ta samun nasarar cafke wasu miyagun mutane da suka shahara da yiwa al'umma satar kudi ta hanyar na'urar da kuma katin nan na ATM cikin manyan biranen Kano da Enugu.
Tun da farko dai hukumar ta NBC ta bayyana wakar a matsayin wacce take cike da zambo da kuma zagi ga al'ummar kasar nan. musamman a cikin wani baiti da ya ke alamta al'ummar kasar nan a matsayin masu aikata laifi
Lauyan Sanata Melaye Yemi Mohammed, ya gabatar da takardar asibiti ga alkalin kotun don bayyana uzirin wanda yake karewa, Sai dai duk da kin amincewa da lauyan rundunar ‘yan sanda Theophilus Oteme yayi, hakan bai hana mai shari’ar
Kungiyar tace a wani bincike da tayi, ta gano cewa a kananan hukumomi 95 na kudu maso yamman kasar na, suna samun kusan Naira biliyan 28 a duk shekara daga kwastomomi da ake karawa kudi. Babu mai tsatsar Talakka kamar ma'aikatan
NAIJ.com ta ruwaito haidimin Ministan akan kafafen watsa laabru, Israel Ibeleme yace tattaunarwa da ake gudanarwa a yanzu haka a Geneva, da kuma shawarwarin da za’a yanke a can, zasu taimaka matuka wajen ganin gidauniyar ta amfani
Darakta Janar na NAPTIP ya fadi haka ne a wata tataunawa da sukayi ranar Alhamis da ministan al'amuran waje, Geoffrey Onyeama, akan sakamakon binciken da akayi akan yammata da akayi safarar su zuwa Saudi Arabia
Shi dai Dansanda Ahmad ya kasance yana gudanar Tafsirin Al’Qur’ani a duk watan Azumin Ramadan a babban Masallaci dake shelkwatar rundunar Yansandan jihar Kaduna, inda yake fassara Al’Qur’ani da ilimi iya gwargwado.
Hankula sun tashi, an samu hatsaniya a babban Asibitin mahaukata dake garin Akure na jihar Ondo a ranar Alhamis, 9 ga watan Agusta, inda wani mara lafiya, Folorunsho Olawale ya lakada ma ma’aikatan asibitin dan banzana duka, inji
Bukar ya cigaba da cewa: “Kaga zamu iya tsayar da dajin cak! Komai ya tsaya inda yake, hakan zai bamu damar kama shekaua kamar zomo, mafarautanmu suna nan a dukkanin kananan hukumomi 27 na jihar, kuma mun shirya tsaf.
Mudathir Ishaq
Samu kari