Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito akwai katan 95 na kwayar Chaka, an kintata darajar kayan maye akan kudi naira biliyan daya. Kwantrokla Uba yace baya ga wadannan, jami’ansu sun kama wasu katan 49 na kwayar Tramadol da kuma buhuna 21 na
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, kungiyar kasashen turai watau EU (European Union), ta bayyana ra'ayin ta a ranar Alhamis ta yau dangane da mamayar da hukumar DSS ta kai farfajiyar majalisar tarayya.
Ibrahim Magu ya kara da cewa yana kokonton yadda karar da ake kaisa wadda mai shari'a Binta Nyako take saurare zata kasance, tsohon gwamnan jihar Adamawa Murtala Nyako wanda ya kasance miji ne ga ita mai shari'ar ne da kuma ‘Dans
Mun samu rahoton cewa, kanwa uwar gamin matsalolin jam'iyyar APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, ya yi kaca-kaca da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, dangane da rashin goyon bayan kudirin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Jaridar Al-Watan ta kasar Saudiyya ta ruwaito cewa Ministan harkokin musulunci na kasar Abdul Latif Al-Sheikh, ya bayyana cewa manhajar za ta bayar da damar sa ido a masallatai, kan tsawon lokaci da kuma ingancin wa'azuzzukan duk
Jiya magoya bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na kungiyar Kwankwasiyya Movement, a jihar Nassarawa, sun sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP. Magoya bayan sanatan sun bayyana sauya shekarsu daga APC ne a sakateriyar PDP.
A cikin wani jawabi da shafin hukumar ta NYSC ya wallafa a matsayin amsa ga tambayar sahihancin labarin karin albashin da ake yadawa, hukumar ta bayyana cewa dama “Tun da jita-jita ne zancen, ai ba gaskiya a cikinsa”
A jawabin da ya yiwa manema labarai ranar Laraba bayan hatsaniyar da aka samu a majalisar dokokin Najeriya ranar Talata, Sanata Bukola Saraki ya ce zabar shi aka yi kafin ya samu kujerar, ba nada shi aka yi ba.
Sanatan dake wakiltar garin Abuja a majalisar dattijai, Sanata Philip Tanimu Aduda ya fito yayi karin haske game da jita-jitar da ke yawo na cewa wai yana shirin ficewa daga PDP ya koma jam'iyyar APC inda yace karya ne. Sanatan da
Mudathir Ishaq
Samu kari