Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Masu zanga-zanga da ke bukatar a gyara tsarin 'yan sanda na musamman da ke yaki da fashi da makami a fadin kasar nan sun zagaye hedkwatar 'yan sandan Najeriya.
Wata kotu dake zama a Kubwa, Abuja ta tsinke igiyar aure mai shekaru 7, ranara Laraba, tsakanin Salamat Dauda da mijinta, Isiyaka,akan kin biya wa yaransa kudi.
Kamar yadda bincike ya nuna, maza masu babbar murya sunfi yaudara a soyayya. Jami'ar Chongqing dake China ta dukufa wurin yin wannan nazarin, inda ta bincika.
Da yake magana da manema labarai a ranar laraba, Alfred Adewunmi, kwamandan hukumar NDLEA na jihar Kogi,ya ce gonar mai kimanin tsawon kilomita huɗu sun gano in
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bawa gwamnatin tarayya shawarar rage cin bashi da kuma samar da hanyoyin samun kudin shiga. Daily Nigerian ta ce.
Ya ƙara da cewar Daraktoci sune zasu shugabanci makarantu a matsayin shugabannin makarantun inda kuma mataimakan Daraktoci zasu kasance a matsayin mataimakan sh
'Yan majalisar nadin sarakunan Zazzau sun amince da zabar Ahmed Bamalli a matsayin sarkin Zazzau, babu dadewa da nada shi. Sun yi mubaya'a gare shi a yau din.
Precious Chikwendu, ta tabbatar da mutuwar aurenta da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayide. Matar mai yara 4, ta sanar da mutuwar auren nata.
Bayan mambobin majalisar sun amince da rahoton, shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmed Lawan, ya ce irin wadannan hukumomi sun zama hanyar zirarewar kudaden
Mudathir Ishaq
Samu kari