Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata kotun zamantakewa a jihar Ekiti, ta warware auren shekaru 35, saboda mijin ya gaza biyan sadaki. Babbar alkalin kotun, Yemisi Ojo, ta warware auren, tana
Hadimin shugaban kasar ta fuskar gidajen Radio da Talabijin, Buhari Sallau ya wallafa sanarwar hakan a ranar Laraba 7 gan watan Oktoba, 2020. Daga cikin mahalar
Jam'iyyar APC ta jaddada kudurin nan na yin duk mai yiyuwa don cin zaben maye gurbin kujerun 'yan majalisun dattijai na jihar Bayelsa. Shugaban jam'iyyar, Ma
Ministan ya jinjinawa shugabancin Buhari a kan kokarin dora Najeriya a kan tafarkin cigaba duk tsaikon da tattalin arziki ya samu saboda ballewar annobar korona
Hukumar sojin sama a ranar Talata, sun kaddamar da sabon shirin ragargazar maboyar 'yan bindiga don kawar da ta'addanci da rashin tsaro a kasar nan baki daya.
Shugaban rundunar sojin ya ƙara da cewa Sojoji na ƙoƙari wajen daƙile ayyukan ƴanta'adda, ma su tayar da ƙayar-baya,Ƴan bindiga daɗi, ma su garkuwa da mutane
Kimanin iyalai 12,100 da kuma masu kananan sana'o'i na jihar Kano zasu amfana da tallafin COVID-19 a jihar, a cewar wakilin UNDP Muhammad Yahaya, Daily Trust.
Shugaban IAZE, Sheikh A. G Mika'il ya sanar da manema labarai a birnin Kebbi yadda 'yan ta'adda suka yi garkuwa da mutane 18 a jihar Kebbi, Daily Trust tace.
'Yan Boko Haram sun kashe daya daga cikin jami'in JTF, Babagana Idi yayin da suke musayar wuta da su a karamar hukumar Magumeri dake jihar Borno, Linda Ikeji.
Mudathir Ishaq
Samu kari