Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An haifi Halima Buhari a ranar 8 ga watan Oktoba 1990, wadda yanzu haka shekarunta 30 da haihuwa. Halima cikakkiyar 'yar Najeriya ce, kuma mata ce ga Babagana.
A ranar Alhamis, rundunar OPSH ta samu nasarar kashe shugaban 'yan bindiga dake kauyen Tafawa a karamar hukumar Barikin Ladi a jihar Plateau, Daily Trust tace.
Rahotanni sun bayyana cewa ma su zanga-zanga sun yi ruwan duwatsu a kan jami'an 'yan sandan da ke kokarin hanasu cigaba da gudanar da tattakin da suka fara daga
Hedikwatar tsaro ta bayyana cewa jami'an soji na Atisayen lafiya dole sun kama wasu makamai na ƙasar waje tare da mai shigo da makaman ga ƴan ƙungiyar ta'addanc
Ministan sadarwa da sabon tsarin gina tattalin arziki ta hanyar fasahar zamani, Dakta Isa Ali Pantami, ne ya sanar da hakan yayin rantsar da kwamitin mutane 14
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi gargaɗin cewa dukkan wata hukumar gwamnati da ta ɗauki aiki ba tare da izini ba zata fuskanci hukuncin saka ma ta takunk
Wani mutum mai mata 2 da yara 19 ya sanya wa jaririn da aka haifa masa Yeter - ma'ana "ya isa haka" Zeher Gezer, wanda yake zaune a garin Diyarbakir a Turkiyya.
Da ta ke maida martani akan lamarin, shugabar hukumar kula da ƴan Najeriya mazauna ƙasar waje (NIDCOM), Abike Dabiri-Erewa, ta yi tir gami da Allah-wadai da ƙon
Daga watan Janairu zuwa yanzu, akalla mutane 36 sun mutu, 470 sun rasa gidajensu sakamakon ambaliyar ruwan sama a jihar Sokoto, jaridar Daily Trust ta wallafa.
Mudathir Ishaq
Samu kari