Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, wata matashiyar uwargida mai shekaru 20 a duniya, Zulac Kabiru, ta amsa laifinta na sheke jaririyar kishiyar ta har lahiya 'yar watanni takwas da haihuwa, Rukaiya Kabiru.
Ita ma wata shugaban kungiyar rajin kare hakkokin kananan yara da mata daga kasar Ghana, Uwargida Obaapa Awindor ta tabbatar da cewa matsalar safarar mutane ba farau bane a Najeriya, kuma be kebanta da kasar kadai ba.
Baban jami’ar Duniya mafi inganci kuma wand tafi kowace jami’a dadewa a Duniya, Oxford ta sanar da nadin gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a matsayin guda daga cikin mambobin kwamitin koli, watau iyayen cibiyarta n
A ci gaba da fuskantar zaben 2019, Hafsan rundunar sojin kasa, Laftanal Janar Tukur Buratai ya gargadi jami'an soji da su kauracewa sa hannu a harkokin siyasa ko su yi murabus a kashin kansu don zama cikakkun yan siyasar idan har
Babban jami’in hukumar bada agajin gaggawa ta kasa reshen jahar Imo, Evans Ugoh ya tabbatar da mutuwar wani babban limamin addinin kirista da uwargidarsa a wani mummunan ambaliyan ruwa da aka samu a ranar Litinin, 24 ga watan Satu
Rahotannin bayan fage, na nuna akwai kiraye-kiraye da ake a boye tsakanin gwamnan Gombe mai takarar shugabancin kasar nan a karkashin jam'iyyar PDP, daga mai mulki ta APC, inda ake masa alkawarin idan ya zo, kujerar gwamnan CBN za
A taron baje kolin makarantu a LEgas a yau, jami'in ma'aikatar harkokin ilimi a Amurka, Dr. Alfred Boll, yace Amurka na duba yiwuwar taimakawa kasar Najeriya ta fannin Ilimin Boko. Ya fadi hakan ne a jihar Legas a taro na 19 na ba
Uwargidan Shugaban Kasa Muammadu Buhai, Hajiya Aisha Buhari ta bayar da umurni kan wa a tsare mata babban dogarin ta, sannan a bincike shi akan zargin lamushe mata da kudi da yayi, jaridar Premium Times ta ruwaito.
Sanata Ademola Adeleke wanda shi ne dan takarar gwamnan jihar Osun karkashin jam'iyyar PDP, ya yi kira ga daukacin al'ummar jihar da su fito kwansu da kwarkwatarsu ba tare da jin tsoron komai ba don zabarsa a ranar Alhamis.
Mudathir Ishaq
Samu kari