Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar magoya bayan Shugaba Buhari na 2019 sun bayyana cewa zargin da ake yiwa shugaban su, Sanata Ali Modu Sheriff na cewa yana yiwa jam’iyyar adawa ta PDP leken asiri don ganin ya bata damar jam’iyya mai mulki na cin zabe.
An damke wani dan kasar Indiya mai shekaru 34 da haihuwaa a daren jiya yayinda yake yiwa wata yar karamar yarinya fyade cikin motarsa a garin Lusaka, kasar Zambia. Katon ya yaudari yarinyan ne ta hanyar siya mata kaza da dankalin
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar bazata birnin jihar Kano a jiya Litinin, 24 ga watan Satumba inda ya gabatar da jawabi ga mabiyansa gidansa da ke Milla Road. Kwankwaso ya bayyana cewa dalilin zuwansa jihar Kano shine.
A ranar Litinin, 24 ga watan Satumba, Gwamna Kashim Shettima ya umurci masu ruwa da tsaki na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar da su koma yankunansu domin su samar da kuri’u mafi yawa ga Shugaban kasa Buhari.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yaba ma tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu Nelson Mandela kan jajircewarsa musamman wajen wanzar da zaman lafiya, hadin kai da sasanci. Buhari yayi magana, a yammacin ranar Litinin a taron UN.
Fitaccen jarumin nan da kan fito a fina-finan Hausa na masana'antar Kanyywood kuma mawaki da tauraruwar sa ke haskawa a wannan zamanin, Adamu Isa wanda aka fi sani da Gwanja ya shirya tsaf domin zama ango a ranar 13 ga watan da ya
Jami'an rundunar 'yan sanda a jihar Kano mun samu cewa sun kai wata mamaya a gidan shugaban kwamitin riko na jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Kano ranar Litinin din da ta gabata, 24 ga watan Satumba. Su dai 'yan sandan kamar yadda m
Kawo yanzu dai labarin da muke samu na nuni da cewa an samu sabani a tsakanin kwamitin zartaswa watau National Working Committee (NWC) da kuma kwamitin amintattu watau Board of Trustees (BoT) na jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya.
A kokarin cigaba da inganta aiyukanta na yaki da ta'addanci, hukumar sojin sama ta kasa (NAF) ta bude wani katafaren dakin binciken laifuka ta hanyar ilimin kimiyya a Ikeja dake jihar Legas. Bayan binciken laifuka, dakin gwaje-gwa
Mudathir Ishaq
Samu kari