Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dalibai da ke karatu a makarantun babban birnin tarayya Abuja sun koma gidajensu bayan da malaman suka kore su daga azuzuwa. Malaman sun kori daliban ne saka
Hankula sun karkata akan bidiyon wata mata da tayi shiga irin ta amare a Las Vegas. A gefenta akwai kawayenta wadanda suka yi ado da wasu sutturu masu kala.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da canja wuraren ayyukan manyan sakatarorin gwamnatinsa takwas da kuma daukan sababbi sakatarori hudu.
Suleiman, wanda shi ma dagachi ne a kauyen Rafin Rogo, ya sanar da Daily Trust cewa; "wasu 'yan bindiga sun shiga gidan Sarki da misalin karfe 2:00 na safiyar
A ranar Alhamis ne shugaban kasa Buhari ya gabatar da kasafin kudin 2021 yayin wani zama na musamman da ya hada mambobin majalisar dattijai da na wakilai wuri g
A cikin wani jawabi da ya fitar, babban sifeton rundunar 'yan sandan Ghana, Oppong-Boanuh, ya ce tuni an tura jami'ai na musamman ma su bincike zuwa yankin da
'Yan sanda sun balle kofar wani gida a Benin inda suka riski mutane 7 a mawuyacin hali. Mutum 1 daga cikinsu ya rasu, 6 kuma suna asibiti. Daily Trust ta tace.
Fadar shugaban kasa tace an sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari akan zanga-zangar da matasa ke yi saboda kashe-kashen da jami'an SARS keyi a kasar nan.
Da yake magana game da zanga-zangar da ake gudanarwa a kan neman rushe sashen hana fashi da makami na rundunar yan sanda, Mba yace wasu daga cikin jami'an su na
Mudathir Ishaq
Samu kari