Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Buhari ya yi zargin cewa wasu batagarin 'yan siyasa ne ke rura wutar rikicin kabilanci dana addini don cimma wata bukata tasu, duk da cewa suna sane da hakan na iya jawo salwantar rayukan jama'a ko tayar da rikici
Akalla mutane bakwai ne suka mutu ciki harda wani dalibin jami’ar Jos lokacin da rikici ya barke a wasu garuruwan Jos. An rahoto cewa yan iskan sun kai hari dakin kwanan dalibai na jami’ar Jos mai suna Village Hostel.
Mun samu rahoton cewa rikici mai tsanani ya mamaye zaben fidda gwanayen takara na jam'iyyar APC a wasu jihohi hudu dake fadin kasar nan ta Najeriya inda ya yi sanadiyar jikkatar kimanin mutane 17 tare da salwantar ran mutum guda.
Duk da ganawar ta sirri ce, majiyar mu ta sanar da mu cewar ganawar na da nasaba da matsalar da gwamna Ambode ke fuskanta da Tinubu a kokarinsa na samun tikitin takara karkashin APC a karo na biyu. Majiyar mu a fadar shugaban kasa
Majiyar mu ta sirri a rundunar sojojin saman Najeriya ta labarta mana irin jarumtar da marigayi matukin jirgin nan na rundunar, Baba Ari ya nuna lokacin da jirgin sa yayi tsari da na 'yan uwan sa a ragin Abuja cikin satin da ya ga
Jami'an 'yan sandan Najeriya, shiyyar jihar Kwara sun sanar da samun nasarar cafke wasu gawuratattun matsafa 'yan kungiyar asirin nan ta Badoo da suka addabi al'ummar jihar. Majiyar mu ta Tribune, ta tabbatar mana da cewa jami'an
Masoya tsohon ministan Abuja, Bala Mohammed, a garin Bauchi sun shiga murna da faricncikin lashe zaben zama dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP da ya yi. Tsohon ministan ya samu kuri’u 1,335 yayin da mai biye masa, Sanata
Kamar yadda rahotannin suka nuna, wannan sabon rikicin ba zai rasa nasaba da batun gano motar Manjo Janar Idris Alkali (mai ritaya) da sojoji suka yi ba a wata unguwa da ake kira “Dura Du”, a karkashin karamar hukumar Jos ta kudu.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito cewa a ranar Lahadi 30 ga watan Satumba ne Malam Nuhu ya sanar da janyewa daga takararsa ta gwamnan jahar Adamawa sakamakon rashin adalcin da yayi zargin an tafka a zaben fitar da gwani na jam’iyyar da
Mudathir Ishaq
Samu kari